Menene Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game Da Sani? — Kashi Na 2 · Nassosin KJV tare da Lambobin Strong — Jarrabawar Littafi Mai Tsarki
For each reference below, choose what that verse teaches. Your score appears at the end.
This is the graded quiz. Pass it to earn credit toward your Ministry Certificate of Endorsement.
Karin Magana 18:15 — Zuciya mai la’akari kan nemi sani; kunnuwan mai ________ kan bincika don yă koya.
mugunta
magana
hikima
Karin Magana 2:5 — to, za ka gane ________ Ubangiji ka kuma sami sanin Allah.
tsoron
farin
horo
Karin Magana 19:2 — Ba shi da kyau ka kasance da niyya babu sani, ko ka kasance mai garaje ka ɓace ________.
hanya
ƙauna
mahaifinsa
Yohanna 17:3 — Rai ________ kuwa shi ne, su san ka, Allah makaɗaici mai gaskiya, da kuma Yesu Kiristi, wanda ka aiko.
madawwami
neman
almajirin
Filibbiyawa 3:8 — Me kuma ya fi, na ɗauki dukan abubuwa hasara ne in aka kwatanta da mafificiyar girman sanin Kiristi Yesu Ubangijina, wanda saboda shi ne na yi hasarar kome. Na mai da su ________ wofi, domin in sami Kiristi
shan
kullum
kayan
2 Korintiyawa 4:6 — Domin shi Allah wanda ya ce, “Bari haske yă haskaka daga ________,” ya sa haskensa ya haskaka a cikin zukatanmu, don yă ba mu hasken sanin ɗaukakar Allah a fuskar Kiristi.
ƙauna
shaida
duhu
Romawa 1:28 — Da yake ba su yi tunani cewa ya dace su riƙe sanin Allah da suke da shi ba, sai ya ________ su ga tunanin banza da wofi, su aikata abin da bai kamata a yi ba.
madawwami
yashe
gamshi
1 Korintiyawa 8:1 — To, game da abincin da aka miƙa hadaya ga gumaka kuwa. Mun san cewa dukanmu muna da ilimi. Ilimi yakan kawo girman kai, amma ________ takan gina.
bayyana
rashin
ƙauna
2 Timoti 3:7 — kullum suna koyo amma ba sa taɓa iya ________ da gaskiya.
yarda
bayyana
game
1 Timoti 6:20 — ________, ka lura da abin da aka danƙa maka amana. Ka yi nesa da masu maganganun rashin tsoron Allah da kuma yawan mūsu da ake ƙarya, ake ce da shi ilimi
Makidoniya
Timoti
Gomorra
Ishaya 11:9 — Ba za su yi lahani ko su hallaka wani a dutsena mai tsarki ba, gama duniya za tă cika da sanin Ubangiji kamar yadda ________ suka rufe teku.
wawaye
kayan
ruwaye
Habakkuk 2:14 — Gama duniya za tă cika da sanin ________ Ubangiji, yadda ruwaye suka rufe teku.
ɗaukakar
dabbobi
murya
Ƙidaya 14:21 — Duk da haka, muddin ina ________, kuma muddin ɗaukakar Ubangiji ta cika dukan duniya
zaune
raye
mulki
Mai Hadishi 4:12 — Ana iya ________ ƙarfin mutum ɗaya, mutum biyu za su iya kāre kansu. Igiya riɓi uku tana da wuya tsinkawa.
al’ul
halittun
shan
Hosiya 6:3 — Bari mu yarda da Ubangiji; bari mu nace gaba don mu yarda da shi. Muddin rana tana fitowa, zai bayyana; zai zo mana kamar ruwan bazara, kamar ruwan saman ________ da yake jiƙe ƙasa.”
farko
gina
tuna
2 Bitrus 3:18 — Sai dai ku yi girma cikin ________ da sanin Ubangijinmu da Mai Cetonmu Yesu Kiristi. A gare shi ɗaukaka ta tabbata yanzu da har abada! Amin.
alheri
farko
banza
Link copied
Has this study helped you? Share a short or your full testimony — your story helps someone else find this site.
Save your progress
Optional. You never need an account to use this site.
Keep your quiz scores and your certificate if you change phone or clear your browser.
Restore progress
Restoring replaces the progress on this device, and any certificate you print afterwards will carry the name on the record.
