🌐 Language
'Olelo Hawai'iAfaan Oromoobahasa IndonesiaBelarusianBrezhonegCebuanoChamorroChichewachiShonaChongthuCiyawoDanskDeutschEestiEnglishEspañolEsperantoeʋegbeFrançaisHausaHrvatskiIgboIlocanoItalianoKikuyuKiswahiliKiyombiKreyòl AyisyenLatinaLatviešulietuviųLingálaLugandaMagyarMahasuiMāoriNederlandsNorskPohnpeianPolskiPortuguêsQach’abelRomaniRomânăSanskritSetswanaShqipsrpski jezikSuomiSvenskaTagalogTiếng ViệtTonganTwiTürkçeUyghur tiliYorùbáÍslenskaČeštinaБългарскиРусскийУкраїнськаעבריתاردوالعربيةفارسیكوردی سۆرانیअहिराणी‎नेपालीभद्रवाही‎मराठीमानक हिन्दी‎हरियाणवी‎অসমীয়াবাংলাਪੰਜਾਬੀગુજરાતીଓଡ଼ିଆ‎தமிழ்తెలుగుಕನ್ನಡമലയാളംไทยဗမာἙλληνική中文日本語한국어+ All languages
See More Jesus

Me Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Ibada? — Kashi na 2 · Nassosin KJV tare da Lambobin Strong — Jarrabawar Littafi Mai Tsarki

For each reference below, choose what that verse teaches. Your score appears at the end.

This is the graded quiz. Pass it to earn credit toward your Ministry Certificate of Endorsement.

1 Timoti 3:16 — Ba shakka, asirin addini da girma yake. Ya ________ cikin jiki, Ruhu ya nuna shi adali ne, mala’iku suka gan shi, aka yi wa’azinsa cikin al’ummai, aka gaskata shi a duniya, aka ɗauke shi sama cikin ɗaukaka.
gani
bayyana
san
2 Bitrus 1:3 — Ikonsa na Allahntaka ya ba mu kome da muke bukata don rayuwa da kuma ________ Allah ta wurin sanin wanda ya kira mu ta wurin ɗaukakarsa da nagartarsa.
tsarki
tsoron
hukunci
1 Timoti 6:3 — In wani yana koyarwar ƙarya bai kuma yarda da sahihiyar koyarwar Ubangijinmu Yesu Kiristi da kuma ________ ta tsoron Allah ba
mijinta
irin
koyarwa
Farawa 5:24 — ________ ya kasance cikin zumunci da Allah, sa’an nan ba a ƙara ganinsa ba. Saboda Allah ya ɗauke shi.
Hamor
Gomorra
Enok
Ibraniyawa 11:5 — Ta wurin bangaskiya ne aka ɗauki ________ daga wannan rayuwa, ta haka bai ɗanɗana mutuwa ba; ba a kuwa same shi ba, domin Allah ya ɗauke shi. Gama kafin a ɗauke shi, an yabe shi a kan ya gamshi Allah.
Timoti
Enok
Antiyok
Farawa 17:1 — Sa’ad da Abram ya yi shekaru 99, sai Ubangiji ya bayyana a gare shi ya ce, ni “Ni ne Allah ________, ka yi tafiya a gabana ka kuma zama marar abin zargi.
Filistiyawa
Masarawa
Maɗaukaki
Zabura 4:3 — Ku san cewa Ubangiji ya keɓe masu ________ Allah wa kansa; Ubangiji zai ji sa’ad da na yi kira gare shi.
alheri
tsoron
girma
1 Timoti 6:12 — Ka yi fama, kyakkyawar fama ta bangaskiya. Ka riƙi rai ________ nan, wanda aka kira saboda shi, sa’ad da ka yi kyakkyawar shaida a gaban shaidu masu yawa.
asirin
tsawata
madawwamin
1 Timoti 6:5 — da yawan tankiya tsakanin mutane masu mugun hali, waɗanda aka raba su da gaskiya, suke kuma tsammani cewa bin Allah wata hanya ce ta samun ________.
riba
kuɗi
gaskata
1 Timoti 6:6 — Amma bin Allah da gamsuwa ________ ce mai yawa.
asirin
Nassi
riba
2 Timoti 3:5 — suna riƙe da siffofin ibada, amma suna ________ ikonta. Kada wani abu yă haɗa ka da su.
mūsun
ana
haƙuri
2 Korintiyawa 7:10 — Baƙin ciki irin na ________ Allah yana kai ga tuban da yake kawo ceto, ba ya kuma kawo baƙin ciki, amma baƙin ciki irin na duniya yakan kawo mutuwa.
ƙauna
ƙarfin
tsoron
2 Timoti 3:12 — Labudda, duk masu niyyar zaman tsarkaka, suna na Kiristi Yesu, za su sha ________.
ƙarfin
farkon
tsanani
2 Bitrus 2:9 — in haka ne, to, Ubangiji ya san yadda zai ceci mutane masu tsoron Allah daga ________, yă kuma tsare marasa adalci don ranar hukunci, har yă zuwa ranar shari’a.
gwaje-gwaje
sha’awace-sha’awacen
tuluna
2 Bitrus 3:11 — Da yake za a hallaka dukan abubuwa ta haka, waɗanne irin mutane ne ya kamata ku zama? Ya kamata ku yi ________ tsarki da ta tsoron Allah
rayuwar
ƙauna
abokaina
Yohanna 1:14 — Kalman ya zama mutum, ya kuwa zauna a cikinmu. Muka ga ɗaukakarsa, ɗaukaka ta wanda yake Ɗaya kuma Makaɗaici, wanda ya zo daga wurin Uba, cike da ________ da gaskiya.
hukunta
alheri
mamaki
1 Yohanna 4:2 — Ga yadda za ku gane Ruhun Allah, duk ruhun da ya ________ cewa Yesu Kiristi ya zo cikin jiki, to, daga Allah yake.
bayyana
waɗansu
yarda
Mai Hadishi 4:12 — Ana iya ________ ƙarfin mutum ɗaya, mutum biyu za su iya kāre kansu. Igiya riɓi uku tana da wuya tsinkawa.
al’ul
halittun
shan
Ishaya 7:14 — Saboda haka Ubangiji kansa zai ba ku alama. Ga shi ________ za tă yi ciki, za tă haifi ɗa, za tă kuwa kira shi Immanuwel.
budurwa
makiyayi
ɗamara
Mattiyu 1:23 — “Ga shi ________ za tă yi ciki, za tă haifi ɗa, kuma za a kira shi Immanuwel” (wanda yake nufin “Allah tare da mu”).
budurwa
gai
saya
2 Bitrus 3:13 — Amma bisa ga ________ muna zuba ido ga sabuwar sama da kuma sabuwar ƙasa, inda adalci zai yi zama.
alkawarinsa
barci
ƙarshe

← Back to the study