Abin da Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Haƙuri? — Kashi na 2 · Nassosin KJV tare da Lambobin Strong — Jarrabawar Littafi Mai Tsarki
For each reference below, choose what that verse teaches. Your score appears at the end.
This is the graded quiz. Pass it to earn credit toward your Ministry Certificate of Endorsement.
Ibraniyawa 10:36 — Kuna ________ ku jimre don sa’ad da kuka aikata nufin Allah, za ku karɓi abin da ya yi alkawari.
wanke
bayyana
bukata
Ibraniyawa 12:1 — Saboda haka, da yake muna kewaye da irin wannan taron shaidu mai girma, sai mu yar da duk abin da yake hana mu da kuma zunubin da yake ________ daure mu, mu kuma yi tseren da aka sa a gabanmu da nacewa.
ɓaure
fadar
saurin
Ibraniyawa 6:12 — Ba ma so ku zama masu ƙyuya, sai dai ku yi ________ da waɗanda ta wurin bangaskiya da haƙuri suka gāji abin da aka yi alkawari.
kusan
wahalar
koyi
Ibraniyawa 6:15 — Haka kuwa bayan Ibrahim ya jira da ________, sai ya karɓi abin da aka yi alkawari.
ƙarshe
haƙuri
juna
Romawa 8:25 — Amma in muna begen abin da ba mu riga mun ________ tukuna ba, mukan jira da haƙuri.
samu
yarda
alheri
Yaƙub 5:7 — Saboda haka ’________, sai ku yi haƙuri har dawowar Ubangiji. Ku dubi yadda manomi yakan jira gona ta ba da amfaninta mai kyau, da kuma yadda yake haƙurin jiran ruwan sama na damina da na kaka.
yan’uwa
abokin
sunan
Yaƙub 5:8 — Haka ku ma, ku yi haƙuri, ku tsaya da ________, gama dawowar Ubangiji ya yi kusa.
nasara
sami
ƙarfi
Yaƙub 5:11 — Kamar yadda kuka sani, mukan ce da waɗanda suka jure, masu albarka ne. Kun ji daurewar ________, kuka kuma ga abin da Ubangiji ya yi a ƙarshe. Ubangiji yana cike da tausayi da jinƙai.
Ayuba
Bilatus
Ishaya
Romawa 15:4 — Gama duk abin da aka rubuta a dā an rubuta ne domin yă koya mana, don ta wurin jimrewa da kuma ƙarfafawar Nassosi mu kasance da ________.
bege
jikin
zina
Romawa 15:5 — Bari Allah mai ba da haƙuri da kuma ________ yă ba ku ruhun haɗinkai da juna yayinda kuke bin Kiristi Yesu
ƙarfafawa
fansar
karɓan
Kolossiyawa 1:11 — Allah yă ƙarfafa ku da dukan iko bisa ga ɗaukakar ƙarfinsa domin ku kasance da jimrewa sosai da kuma ________, cikin farin ciki
bautar
asirin
haƙuri
Zabura 37:7 — Ka natsu a gaban Ubangiji ka kuma jira da haƙuri gare shi; kada ka tsorata sa’ad da mutane ke ________ a hanyoyinsu, sa’ad da suke aikata mugayen shirye-shiryensu.
daɗin
nasara
jiran
Zabura 40:1 — Na jira da ________ ga Ubangiji; ya juya wurina ya kuma ji kukata.
ƙishirwa
haƙuri
fitila
Makoki 3:26 — yana da kyau ka jira ________ domin samun ceton Ubangiji.
farin
shiru
girma
Ayuba 13:15 — Ko da zai kashe ni ne, begena a cikinsa zai kasance; ba shakka zan ________ kaina a gabansa
kāre
ba’a
hukunta
Yaƙub 1:12 — Mai albarka ne mutumin da yake daurewa cikin gwaji, gama bayan ya yi nasara da gwajin, zai sami ________ rai wanda Allah ya yi alkawari ga waɗanda suke ƙaunarsa.
gabansa
rawanin
rawa
Link copied
Has this study helped you? Share a short or your full testimony — your story helps someone else find this site.
Save your progress
Optional. You never need an account to use this site.
Keep your quiz scores and your certificate if you change phone or clear your browser.
Restore progress
Restoring replaces the progress on this device, and any certificate you print afterwards will carry the name on the record.
