Me Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Hikima? — Tushen · Nassosin KJV tare da Lambobin Strong — Jarrabawar Littafi Mai Tsarki
For each reference below, choose what that verse teaches. Your score appears at the end.
This is the graded quiz. Pass it to earn credit toward your Ministry Certificate of Endorsement.
Zabura 111:10 — ________ Ubangiji ne mafarin hikima; dukan waɗanda suke bin farillansa suna da ganewa mai kyau. Gare shi ne madawwamin yabo.
tsarki
alheri
Tsoron
Ishaya 11:2 — Ruhun Ubangiji zai kasance a kansa, Ruhun hikima da na fahimta, Ruhun ________ da na iko, Ruhun sani da na tsoron Ubangiji
madawwamin
banza
shawara
Ishaya 11:3 — zai kuwa ji daɗin tsoron Ubangiji. Ba zai yi ________ ta wurin abin da ya gani da idanunsa ba, ba zai kuwa yanke shawara ta wurin abin da ya ji da kunnuwansa ba;
laifi
alkawari
hukunci
Karin Magana 2:6 — Gama Ubangiji yana ba da ________, daga bakinsa kuma, sani da ganewa sukan fito.
mugunta
hikima
magana
Karin Magana 2:7 — Yana riƙe da nasara a ma’aji don masu yin gaskiya, shi ne ________ ga waɗanda tafiyarsu ba ta da laifi
mafaka
shawara
sanda
Karin Magana 2:4 — in ka neme shi yadda ake neman ________ ka kuma neme shi kamar yadda ake neman ɓoyayyiyar dukiya
wuta
girman
azurfa
Karin Magana 2:5 — to, za ka gane ________ Ubangiji ka kuma sami sanin Allah.
tsoron
farin
horo
Mai Hadishi 12:13 — Yanzu an ji kome; ga ƙarshen magana. Ka ji tsoron Allah ka kuma kiyaye ________, gama wannan shi ne dukan hakkin mutum.
garkunan
idanunka
umarnansa
Zabura 34:9 — Ku ji tsoron Ubangiji, ku ________, gama masu tsoronsa ba sa rasa kome.
tsarkakansa
kibiyoyi
hanyoyinsa
Karin Magana 8:13 — Jin tsoron Ubangiji shi ne ƙin mugunta; ina ƙin girman kai da ________, halin mugunta da kuma muguwar magana.
baƙin
ɗakin
fariya
Karin Magana 16:6 — Ta wurin ƙauna da aminci akan yi kafarar ________; ta wurin tsoron Ubangiji mutum kan guji mugunta.
shirya
saurara
zunubi
Karin Magana 19:23 — Tsoron Ubangiji ________ kai ga rai. Sa’an nan mutum ya sami biyan bukata, ba abin da zai cuce shi.
yakan
nasara
aiki
Mattiyu 10:28 — Kada ku ji tsoron masu kashe jiki amma ba sa iya kashe rai. A ________ haka, ku ji tsoron Wannan wanda yake da iko yă hallaka rai duk da jiki a jahannama ta wuta.
yarinyar
maimakon
koyarwa
Ayyukan Manzanni 9:31 — Sa’an nan ikkilisiya ko’ina a ________, Galili da kuma Samariya ta sami salama. Ta yi ƙarfi; ta kuma ƙarfafa ta wurin Ruhu Mai Tsarki, ta ƙaru sosai tana rayuwa cikin tsoron Ubangiji.
Yahudiya
Damaskus
Kaisariya
2 Korintiyawa 7:1 — Da yake muna da waɗannan alkawura, ya ku ƙaunatattu, sai mu ________ kanmu daga kowane abu da yake ƙazantar da jiki, da ruhu, mu zama da cikakken tsarki, saboda bangirma ga Allah.
rasa
nasara
tsarkake
Filibbiyawa 2:12 — Saboda haka, ya abokaina ƙaunatattu, kamar yadda kullum kuke ________ ba kawai sa’ad da ina nan ba, amma yanzu da ba na nan tare da ku, ku ci gaba da yin ayyukan cetonku da tsoro da kuma rawan jiki
bayyana
sujada
biyayya
Link copied
Has this study helped you? Share a short or your full testimony — your story helps someone else find this site.
Save your progress
Optional. You never need an account to use this site.
Keep your quiz scores and your certificate if you change phone or clear your browser.
Restore progress
Restoring replaces the progress on this device, and any certificate you print afterwards will carry the name on the record.
