🌐 Language
'Olelo Hawai'iAfaan Oromoobahasa IndonesiaBelarusianBrezhonegCebuanoChamorroChichewachiShonaChongthuCiyawoDanskDeutschEestiEnglishEspañolEsperantoeʋegbeFrançaisHausaHrvatskiIgboIlocanoItalianoKikuyuKiswahiliKiyombiKreyòl AyisyenLatinaLatviešulietuviųLingálaLugandaMagyarMahasuiMāoriNederlandsNorskPohnpeianPolskiPortuguêsQach’abelRomaniRomânăSanskritSetswanaShqipsrpski jezikSuomiSvenskaTagalogTiếng ViệtTonganTwiTürkçeUyghur tiliYorùbáÍslenskaČeštinaБългарскиРусскийУкраїнськаעבריתاردوالعربيةفارسیكوردی سۆرانیअहिराणी‎नेपालीभद्रवाही‎मराठीमानक हिन्दी‎हरियाणवी‎অসমীয়াবাংলাਪੰਜਾਬੀગુજરાતીଓଡ଼ିଆ‎தமிழ்తెలుగుಕನ್ನಡമലയാളംไทยဗမာἙλληνική中文日本語한국어+ All languages
See More Jesus

Me Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Sani? — Tushen · Nassosin KJV tare da Lambobin Strong — Jarrabawar Littafi Mai Tsarki

For each reference below, choose what that verse teaches. Your score appears at the end.

This is the graded quiz. Pass it to earn credit toward your Ministry Certificate of Endorsement.

Karin Magana 10:14 — Mai hikima kan yi ajiyar sani, amma ________ wawa kan gayyaci lalaci.
ƙarfi
bakin
zuciya
Karin Magana 11:9 — Da bakinsa marar sanin Allah kan hallaka ________, amma ta wurin sani mai adalci kan kuɓuta.
mahaifiyarsa
maƙwabcinsa
ƙafafunsa
Karin Magana 12:1 — Duk mai ƙaunar horo yana ƙaunar sani, amma duk mai ƙin ________ wawa ne.
abokin
fushi
gyara
Karin Magana 15:14 — Zuciya mai la’akari kan nemi sani, amma bakin wawa ________ ce ke ciyar da shi.
wauta
alheri
sauƙinkai
Karin Magana 18:15 — Zuciya mai la’akari kan nemi sani; kunnuwan mai ________ kan bincika don yă koya.
mugunta
magana
hikima
Karin Magana 24:5 — Mutum mai hikima yana da iko sosai, kuma mutum mai sani yakan ƙaru da ________;
ruwa
maganar
ƙarfi
Ishaya 5:13 — Saboda haka mutanena za su yi zaman ________ domin rashin fahimi; manyan mutanensu za su mutu da yunwa talakawansu kuma su mutu da ƙishirwa.
mugunta
hikima
bauta
Luka 4:18 — “Ruhun Ubangiji yana kaina, domin ya shafe ni, in yi wa matalauta wa’azin bishara. Ya aiko ni in yi shelar ’yanci ga ’yan ________, in kuma buɗe idanun makafi, in ba da ’yanci ga waɗanda aka danne.
shaida
kurkuku
jirgin
2 Timoti 2:25 — Waɗanda suke gāba da shi kuwa dole yă yi musu gargaɗi cikin hankali, da fata Allah zai sa su ________ su kai ga sanin gaskiya
tuba
tashin
azaba
Ishaya 28:9 — “Wane ne yake so ya ________? Ga wa yake bayyana saƙonsa? Ga yaran da aka yaye, ga waɗanda ba a daɗe da yayewa ba ne?
harshe
sanda
koyar
1 Korintiyawa 3:1 — ’Yan’uwa, ban iya yi muku magana kamar masu ruhaniya ba, sai dai kamar masu halin mutuntaka, ________ cikin bin Kiristi kawai.
misalai
jarirai
asiri
1 Korintiyawa 3:2 — Na ba ku madara ba ________ mai tauri ba, domin ba ku balaga ba a lokacin. Kai, har yanzu ma, ba ku balaga ba.
iko
kaɗai
abinci
Ibraniyawa 5:14 — Amma abinci mai kauri na balagaggu ne, waɗanda suka hori kansu don su ________ tsakanin nagarta da mugunta.
wauta
takardar
bambanta
Ishaya 40:13 — Wane ne ya fahimci zuciyar Ubangiji, ko kuwa ya ________ masa a matsayin mashawarcinsa?
nesa
murna
koya
Ishaya 40:14 — Wane ne Ubangiji ya nemi shawararsa don yă ganar da shi, wane ne kuma ya koya masa hanyar da ta dace? Wane ne ya koya masa sani ko ya nuna masa hanyar ________?
shawara
fahimta
banza
Romawa 10:2 — Gama na ________ su a kan suna da kishi bin Allah, sai dai kishinsu ba a bisa sani ba.
bauta
madawwami
shaida
2 Bitrus 3:18 — Sai dai ku yi girma cikin ________ da sanin Ubangijinmu da Mai Cetonmu Yesu Kiristi. A gare shi ɗaukaka ta tabbata yanzu da har abada! Amin.
alheri
farko
banza
Karin Magana 2:5 — to, za ka gane ________ Ubangiji ka kuma sami sanin Allah.
tsoron
farin
horo

← Back to the study