🌐 Language
'Olelo Hawai'iAfaan Oromoobahasa IndonesiaBelarusianBrezhonegCebuanoChamorroChichewachiShonaChongthuCiyawoDanskDeutschEestiEnglishEspañolEsperantoeʋegbeFrançaisHausaHrvatskiIgboIlocanoItalianoKikuyuKiswahiliKiyombiKreyòl AyisyenLatinaLatviešulietuviųLingálaLugandaMagyarMahasuiMāoriNederlandsNorskPohnpeianPolskiPortuguêsQach’abelRomaniRomânăSanskritSetswanaShqipsrpski jezikSuomiSvenskaTagalogTiếng ViệtTonganTwiTürkçeUyghur tiliYorùbáÍslenskaČeštinaБългарскиРусскийУкраїнськаעבריתاردوالعربيةفارسیكوردی سۆرانیअहिराणी‎नेपालीभद्रवाही‎मराठीमानक हिन्दी‎हरियाणवी‎অসমীয়াবাংলাਪੰਜਾਬੀગુજરાતીଓଡ଼ିଆ‎தமிழ்తెలుగుಕನ್ನಡമലയാളംไทยဗမာἙλληνική中文日本語한국어+ All languages
See More Jesus

Me Ya Kamata Ni Yi Domin Ceto? — Kashi na 2 · Nassosin KJV tare da Lambobin Strong — Jarrabawar Littafi Mai Tsarki

For each reference below, choose what that verse teaches. Your score appears at the end.

This is the graded quiz. Pass it to earn credit toward your Ministry Certificate of Endorsement.

Mattiyu 16:24 — Sa’an nan Yesu ya ce wa almajiransa, “Duk mai son bina, dole yă ƙi kansa, yă ɗauki ________, yă bi ni.
matashin
lauje
gicciyensa
Luka 9:23 — Sai ya ce wa dukansu, “In wani zai bi ni, dole yă mūsanta kansa, ya ɗauki gicciyensa ________ rana, ya bi ni.
hallaka
kowace
mugunta
Makoki 3:22 — Domin ________ Ubangiji ba mu hallaka ba; gama jiyejiyanƙansa ba su ƙarewa.
ƙaunar
zaune
shuka
Karin Magana 8:34 — Mai albarka ne wanda ya saurare ni; yana tsaro kullum a ________, yana jira a ƙofar shigata.
ƙofofina
abokansa
bagadai
Mattiyu 6:9 — “To, ga yadda ya kamata ku yi addu’a. “‘Ubanmu wanda yake cikin sama, a ________ sunanka
tsarkake
ba’a
hukunta
Zabura 68:19 — Yabo ya tabbata ga Ubangiji, ga Allah Mai ________, wanda kullum yake ɗaukan nauyinmu. Sela
Amoriyawa
Ammon
Cetonmu
Yohanna 16:13 — Amma sa’ad da shi, Ruhun gaskiya ya zo, zai bi da ku zuwa ga dukan gaskiya. Ba zai yi magana don kansa ba; zai faɗi abin da ya ji ne ________, zai kuma faɗa muku abin da bai faru ba tukuna.
kaɗai
dole
farko
Romawa 8:16 — Ruhu kansa yana ba da ________ tare da ruhunmu cewa mu ’ya’yan Allah ne.
ƙauna
addu’a
shaida
Romawa 8:26 — Haka nan ma, Ruhu yana taimakonmu cikin rashin ƙarfinmu. Ba mu san abin da ya kamata mu roƙa cikin addu’a ba, amma Ruhu kansa yana ________ a madadinmu da nishe-nishen da kalmomi ba sa iya bayyanawa.
roƙo
tsanani
tuba
Galatiyawa 5:16 — Saboda haka ina ce muku, ku yi rayuwa ta wurin Ruhu, ba za ku kuwa gamsar da ________ mutuntaka ba.
lokuta
sha’awace-sha’awacen
magāda
Filibbiyawa 2:12 — Saboda haka, ya abokaina ƙaunatattu, kamar yadda kullum kuke biyayya ba kawai sa’ad da ina nan ba, amma yanzu da ba na nan tare da ku, ku ci gaba da yin ayyukan ________ da tsoro da kuma rawan jiki
cetonku
shaida
ƙaunarka
1 Korintiyawa 6:19 — Ba ku san cewa jikin nan naku ________ Ruhu Mai Tsarki ba ne wanda yake cikinku yake kuma daga Allah? Ku ba na kanku ba ne;
sama
haikalin
doka
Yahuda 1:20 — Amma ku, abokaina ƙaunatattu, ku gina kanku cikin ________ mafi tsarki, ku kuma yi addu’a cikin Ruhu Mai Tsarki.
salama
jikin
bangaskiyarku
Ayyukan Manzanni 2:39 — ________ dominku ne da ’ya’yanku da kuma dukan waɗanda suke da nesa, domin dukan waɗanda Ubangiji Allahnmu zai kira.”
farko
rubuta
Alkawarin
Yowel 2:28 — “Daga baya kuma, zan zuba Ruhuna a bisan dukan mutane. ’Ya’yanku maza da mata za su yi ________, tsofaffinku za su yi mafarkai, matasanku za su ga wahayoyi.
annabci
yunwa
lokaci
Karin Magana 22:6 — Ka hori yaro a hanyar da ya kamata yă bi, kuma sa’ad da ya ________ ba zai bar ta ba.
tsufa
nauyi
kuɗin
Yoshuwa 24:15 — Amma in kuka ga ba za ku iya bauta wa Ubangiji ba, sai ku zaɓa yau wanda za ku bauta masa, ko allolin da kakanninku suka bauta musu a hayin Kogin ________, ko kuma allolin Amoriyawa, waɗanda kuke zama a cikin ƙasarsu. Amma da ni da gidana, Ubangiji ne za mu bauta wa.”
Mizfa
Yuferites
Issakar
2 Timoti 1:5 — An tunashe ni da sahihiyar bangaskiyarka, wadda a farko ta kasance a cikin kakarka Loyis da kuma mahaifiyarka Yunis yanzu kuwa na ________ tana cikinka.
hukunta
tabbata
ba’a
Maimaitawar Shari'a 7:9 — Saboda haka, ku sani cewa Ubangiji Allahnku, shi ne Allah; shi Allah ne mai aminci, yana kiyaye ________ na ƙauna ga tsararraki dubu na waɗanda suke ƙaunarsa suke kuma kiyaye umarnansa.
maƙwabcinsa
fushinsa
alkawarinsa
Yohanna 6:35 — Sa’an nan Yesu ya ________ cewa, “Ni ne burodin rai. Wanda ya zo wurina ba zai taɓa jin yunwa ba, wanda kuma ya gaskata da ni ba zai taɓa jin ƙishirwa ba.
rashin
ƙarfin
furta
Fitowa 16:21 — Kowace safiya, kowanne mutum yakan ________ daidai bukatarsa, lokacin da rana ta yi zafi, sai ta narke.
tsarkake
biya
tattara

← Back to the study