🌐 Language
'Olelo Hawai'iAfaan Oromoobahasa IndonesiaBelarusianBrezhonegCebuanoChamorroChichewachiShonaChongthuCiyawoDanskDeutschEestiEnglishEspañolEsperantoeʋegbeFrançaisHausaHrvatskiIgboIlocanoItalianoKikuyuKiswahiliKiyombiKreyòl AyisyenLatinaLatviešulietuviųLingálaLugandaMagyarMahasuiMāoriNederlandsNorskPohnpeianPolskiPortuguêsQach’abelRomaniRomânăSanskritSetswanaShqipsrpski jezikSuomiSvenskaTagalogTiếng ViệtTonganTwiTürkçeUyghur tiliYorùbáÍslenskaČeštinaБългарскиРусскийУкраїнськаעבריתاردوالعربيةفارسیكوردی سۆرانیअहिराणी‎नेपालीभद्रवाही‎मराठीमानक हिन्दी‎हरियाणवी‎অসমীয়াবাংলাਪੰਜਾਬੀગુજરાતીଓଡ଼ିଆ‎தமிழ்తెలుగుಕನ್ನಡമലയാളംไทยဗမာἙλληνική中文日本語한국어+ Dukan Harsuna
See More Jesus
Hausa

Me Ya Kamata Ni Yi Domin Ceto? — Rayuwa da Ita · Nassosin KJV tare da Lambobin Strong — Gwajin Baibul

Gwajin Baibul

Me Ya Kamata Ni Yi Domin Ceto? — Rayuwa da Ita · Nassosin KJV tare da Lambobin Strong — Gwajin Baibul

Ga kowace ayar da take a ƙasa, zaɓi abin da ayar take koyarwa. Sakamakonka zai bayyana a ƙarshe.

Wannan ita ce jarabawar da za a yi maki. Ka ci ta domin samun ƙima zuwa Takardar Amincewar Hidimarka.

Romawa 6:17 — Amma godiya ga Allah don ko da yake a dā ku bayi ne ga ikon zunubi, da dukan zuciyarku kun yi biyayya ga irin ________ da aka danƙa muku.
maƙwabcinsa
yar’uwar
koyarwar
Yaƙub 1:18 — Ya ________ yă haife mu ta wurin kalmar gaskiya, domin mu zama ’ya’yan fari na dukan abin da ya halitta.
zaɓa
mutuwa
rayu
1 Bitrus 1:23 — Gama an sāke haihuwarku, ba da iri da yake lalacewa ba, sai dai ________ lalacewa, ta wurin rayayyiya da kuma madawwamiyar maganar Allah.
marar
tsoro
ɗaukaka
Galatiyawa 4:6 — Da yake ku ’________ ne, sai Allah ya aiko da Ruhun Ɗansa a cikin zukatanmu, Ruhun da yake kira, “Abba, Uba.”
iya
ƙauna
ya’ya
Romawa 8:15 — Gama ba ku karɓi ruhun da ya mai da ku ________ da za ku sāke jin tsoro ba ne, sai dai kun karɓi Ruhun zaman ɗa. Ta wurinsa kuwa muke kira, “Abba, Uba.”
kunya
bayi
gaskata
Ayyukan Manzanni 8:12 — Amma da suka gaskata da Filibus sa’ad da yake wa’azin labari mai daɗi na mulkin Allah da kuma sunan Yesu Kiristi, sai aka yi musu ________, maza da mata.
baftisma
matattu
karɓi
Ayyukan Manzanni 10:47 — “Wani zai iya hana a yi wa waɗannan mutane baftisma da ________? Sun karɓi Ruhu Mai Tsarki kamar yadda muka karɓa.”
matattu
maganar
ruwa
Romawa 6:11 — Haka ku ma, ku ɗauke kanku ________ ne ga ikon zunubi amma rayayyu cikin tarayya da Allah cikin Kiristi Yesu.
tsarki
farin
matattu
Zabura 1:2 — Amma yana jin daɗin bin dokar Ubangiji, kuma yana ta nazarinta ________ da rana.
ƙauna
tsoro
dare
Yoshuwa 1:8 — Kada ka bar Littafin ________ nan yă rabu da bakinka, sai dai ka yi ta tunani game da shi dare da rana, don ka lura, ka yi duk abin da aka rubuta a ciki, ta haka ne za ka yi nasara cikin duk abin da za ka yi.
annoba
Dokokin
rauni
1 Yohanna 1:7 — Amma in muna tafiya cikin haske, yadda yake cikin haske, muna da zumunci da juna ke nan, kuma ________ Yesu, Ɗansa, yana tsarkake mu daga dukan zunubi.
jinin
Tentin
lokacin
Ibraniyawa 10:24 — Bari kuma mu yi tunani a kan yadda za mu gargaɗe juna ga ________ da kuma ayyuka nagari.
bayyana
ƙauna
tuna
2 Bitrus 3:18 — Sai dai ku yi ________ cikin alheri da sanin Ubangijinmu da Mai Cetonmu Yesu Kiristi. A gare shi ɗaukaka ta tabbata yanzu da har abada! Amin.
sami
girma
taɓa
Romawa 13:11 — Ku yi wannan domin kun san irin zamanin da kuke ciki. Lokaci ya yi da za ku ________ daga barcinku, don cetonmu ya yi kusa yanzu fiye da lokacin da muka fara ba da gaskiya.
asirin
haƙuri
farka
1 Bitrus 5:8 — Ku zama masu kamunkai, ku kuma zauna a faɗake. Abokin gābanku, ________ yana kewayewa kamar zaki mai ruri, yana neman wanda zai cinye.
Nassi
Iblis
gai
Romawa 1:16 — Ba na jin kunyar ________, gama ita ikon Allah ne domin ceton kowa da ya gaskata, da farko ga Yahudawa, sa’an nan ga Al’ummai.
alkawari
madawwami
bishara
Fitowa 14:13 — Musa ya amsa wa mutane ya ce, “Kada ku ji tsoro. Ku tsaya dai ku ga ________ da Ubangiji zai kawo muku yau. Masarawan da kuke gani yau, ba za ku ƙara ganinsu ba.
ceton
ƙaunarka
gādon
Ibraniyawa 10:38 — Amma, “Mai ________ zai rayu ta wurin bangaskiya. In kuwa ya ja da baya, ba zan ji daɗinsa ba.”
adalcina
magājin
shaidu
Luka 14:28 — “In wani daga cikinku yana so ya gina gidan sama, ai, yakan fara zama ne, ya yi lissafin abin da ginin zai ci tukuna, don yă ga ko yana da isashen ________ da zai gama ginin.
kuɗi
jaririn
ruwan
Ru'uya ta Yohanna 12:11 — Sun ci nasara a kansa ta wurin jinin Ɗan Ragon da ta wurin kalmar ________; ba su ƙaunaci rayukansu sosai har da za su ja da baya daga mutuwa.
ɓarawo
dabba
shaidarsu
Yaƙub 1:12 — Mai albarka ne mutumin da yake daurewa cikin gwaji, gama bayan ya yi nasara da gwajin, zai sami ________ rai wanda Allah ya yi alkawari ga waɗanda suke ƙaunarsa.
jirgin
rawanin
dabba
Ru'uya ta Yohanna 7:9 — Bayan wannan sai na duba, can a gabana kuwa ga wani taro mai girma, wanda ba mai iya ƙirgawa, daga kowace al’umma, kabila, mutane da kuma harshe, suna tsaye a gaban kursiyin da kuma gaban Ɗan ________ nan. Suna saye da fararen tufafi suna kuma riƙe da rassan dabino a hannuwansu.
ƙauna
Ragon
biyayya
1 Bitrus 1:5 — ku waɗanda ta wurin bangaskiya ake kiyayewa ta wurin ikon Allah har yă zuwa ceton da yake a shirye da za a bayyana a ƙarshen ________.
lokaci
kira
zunubi
Yahuda 1:24 — To, ________ yă tabbata a gare shi, shi wanda yake da iko yă tsare ku daga fāɗuwa, yă kuma miƙa ku marasa laifi a gaban ɗaukakarsa da matuƙar farin ciki.
ba’a
yabo
matattu

← Koma zuwa nazarin