🌐 Language
'Olelo Hawai'iAfaan Oromoobahasa IndonesiaBelarusianBrezhonegCebuanoChamorroChichewachiShonaChongthuCiyawoDanskDeutschEestiEnglishEspañolEsperantoeʋegbeFrançaisHausaHrvatskiIgboIlocanoItalianoKikuyuKiswahiliKiyombiKreyòl AyisyenLatinaLatviešulietuviųLingálaLugandaMagyarMahasuiMāoriNederlandsNorskPohnpeianPolskiPortuguêsQach’abelRomaniRomânăSanskritSetswanaShqipsrpski jezikSuomiSvenskaTagalogTiếng ViệtTonganTwiTürkçeUyghur tiliYorùbáÍslenskaČeštinaБългарскиРусскийУкраїнськаעבריתاردوالعربيةفارسیكوردی سۆرانیअहिराणी‎नेपालीभद्रवाही‎मराठीमानक हिन्दी‎हरियाणवी‎অসমীয়াবাংলাਪੰਜਾਬੀગુજરાતીଓଡ଼ିଆ‎தமிழ்తెలుగుಕನ್ನಡമലയാളംไทยဗမာἙλληνική中文日本語한국어+ All languages
See More Jesus

Me Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game Da Aiki Tuƙuru? — Kashi na 2 · Nassosin KJV tare da Lambobin Strong — Jarrabawar Littafi Mai Tsarki

For each reference below, choose what that verse teaches. Your score appears at the end.

This is the graded quiz. Pass it to earn credit toward your Ministry Certificate of Endorsement.

2 Bitrus 1:10 — Saboda haka ’yan’uwana, ku ƙara aniya wajen ________ da kiranku da zaɓenku da aka yi. Gama in kuka yi waɗannan abubuwa, ba za ku taɓa fāɗuwa ba
ba’a
hukunta
tabbatar
2 Timoti 2:15 — Ka yi iyakacin ƙoƙarinka ka gabatar da kanka a gaban Allah a matsayin wanda aka ________ da shi, ma’aikaci wanda ba shi da dalilin jin kunya wanda kuma yake fassara kalmar gaskiya daidai.
azaba
amince
zuciya
Karin Magana 27:23 — Ka ________ ka san lafiyar garken tumakinka, ka mai da hankali ga garken shanunka;
ado
tabbata
sāka
Ibraniyawa 6:19 — Muna da wannan bege kamar anka na rai, kafaffe da kuma tabbatacce. Yana shiga tsattsarkan wuri na can ciki a bayan ________
labule
amince
horo
Romawa 12:8 — in ta ________ ce, sai yă ƙarfafa; in kuma ta ba da taimako ce don biyan bukatun waɗansu, sai yă yi haka hannu sake; in ta shugabanci ce, sai yă yi shugabanci da himma; in ta nuna jinƙai ce, sai yă yi haka da fara’a.
fansar
karɓan
ƙarfafawa
Yahuda 1:3 — ________ ƙaunatattu, ko da yake na yi marmari ƙwarai in rubuta muku game da ceton nan namu, sai na ga ya dace in rubuta, in gargaɗe ku ku tsaya da ƙarfi cikin bangaskiya wadda aka danƙa wa mutane masu tsarki na Allah sau ɗaya tak.
fasikanci
Abokaina
duhu
Mattiyu 7:8 — Gama duk wanda ya roƙa, akan ba shi; wanda ya ________ kuwa, yakan samu, wanda kuma ya ƙwanƙwasa, za a buɗe masa ƙofa.
yanƙwane
nema
ruɗin
Zabura 105:4 — Ku sa rai ga Ubangiji da kuma ƙarfinsa; ku nemi ________ kullum.
ƙafafunsa
fushinsa
fuskarsa
Maimaitawar Shari'a 4:9 — Ku kula, ku kuma lura da kanku sosai, don kada ku ________ da abubuwan da idanunku suka gani, ko kuwa ku bari su fita daga zuciyarku muddin ranku. Ku koyar da su ga ’ya’yanku, da ’ya’yan ’ya’yanku.
manta
rantse
shelar
Yahuda 1:21 — Ku zauna cikin ƙaunar Allah yayinda kuke jira jinƙan Ubangijinmu Yesu Kiristi don yă kawo ku ga rai ________.
tsawata
madawwami
ƙarfi
Maimaitawar Shari'a 6:17 — Ku tabbata kun kiyaye ________ Ubangiji Allahnku, da farillansa da kuma ƙa’idodinsa da ya ba ku.
ƙa’idodi
kakanninku
umarnan
Titus 3:8 — Wannan magana tabbatacciya ce, ina kuma so ka nanata waɗannan abubuwa ƙwarai, domin waɗanda suka ________ ga Allah su himmantu ga aiki mai kyau. Waɗannan abubuwa suna da kyau sosai suna kuma da amfani ga kowane mutum.
dogara
tabbatar
alkawari
Ishaya 40:31 — amma waɗanda suka dogara ga Ubangiji za su sabunta ƙarfinsu. Za su yi firiya da fikafikai kamar ________; za su kuma yi gudu ba kuwa za su gaji ba, za su yi tafiya ba kuwa za su kasala ba.
jarirai
lambu
gaggafa

← Back to the study