Me Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Haƙuri? — Tushen Bincike · Nassosin KJV tare da Lambobin Strong's — Jarrabawar Littafi Mai Tsarki
For each reference below, choose what that verse teaches. Your score appears at the end.
This is the graded quiz. Pass it to earn credit toward your Ministry Certificate of Endorsement.
Yaƙub 1:2-4 — Ku ɗauki wannan da farin ciki mai tsabta, ’yan’uwana, duk sa’ad da ________ na kowane iri suka zo muku
alkawaran
gwaje-gwaje
tuluna
2 Bitrus 1:5-7 — Saboda haka, ku yi ________ ƙoƙari ku ƙara wa bangaskiyarku nagarta; ga nagarta kuwa, ku ƙara mata sani;
maganar
iyakar
doka
2 Bitrus 1:8 — Domin in kuna ƙaruwa a waɗannan halaye, za su kāre ku daga rashin tasiri da rayuwa na rashin ________ cikin saninku na Ubangijinmu Yesu Kiristi.
amfani
faɗa
koyarwa
Mattiyu 7:15-16 — “Ku yi hankali da annabawan ƙarya. Sukan zo muku da ________ tumaki, amma daga ciki mugayen kyarketai ne.
kamannin
fasikanci
ƙazanta
2 Timoti 4:3-4 — Gama lokaci yana zuwa da mutane ba za su jure da sahihiyar koyarwa ba. A maimako, don cimma burinsu, za su taro wa kansu malamai masu yawa, domin su faɗi abin da ________ masu ƙaiƙayi suke so su ji.
zunubai
kunnuwansu
kibiyoyi
Titus 1:10-11 — Gama akwai ’yan ________ da yawa, masu surutun banza da masu ruɗi, musamman ƙungiyar masu kaciya.
wawaye
amfani
tawaye
1 Bitrus 4:12-13 — ________ ƙaunatattu, kada ku yi mamakin gwaji mai tsananin da kuke sha, sai ka ce wani baƙon abu ne yake faruwa da ku.
Abokaina
tawali’u
sauƙinkai
Filibbiyawa 4:1 — Saboda haka ’yan’uwana, ku da nake ________, nake kuma marmarin ganinku, ku da kuke farin cikina da kuma rawanina, ku dāge ga Ubangiji, ya ku ƙaunatattuna!
ƙauna
kaciya
biyayya
1 Tessalonikawa 2:19-20 — Gama mene ne begenmu, ________ cikinmu, ko kuma rawanin da zai zama mana abin ɗaukaka a gaban Ubangijinmu Yesu sa’ad da ya dawo? Ba ku ba ne?
ƙarfi
godiya
farin
Luka 6:22-23 — Masu albarka ne sa’ad da mutane suka ƙi ku, suka ware ku, suka zage ku, suna ce da ku ________, saboda Ɗan Mutum.
bukata
mugaye
karɓi
Mattiyu 5:11-12 — “Masu albarka ne ku, sa’ad da mutane suke zaginku, suna tsananta muku, suna kuma faɗin ________ irin muguwar magana a kanku saboda ni.
ɗauke
kowace
karɓar
Mai Hadishi 4:12 — Ana iya ________ ƙarfin mutum ɗaya, mutum biyu za su iya kāre kansu. Igiya riɓi uku tana da wuya tsinkawa.
daɗi
al’ul
shan
Ayuba 5:17-18 — “Mai albarka ne wanda Allah yake yi masa ________ in mutumin ya yi kuskure; saboda haka kada ka guje wa horon Maɗaukaki.
tattake
gyara
zaitun
Ibraniyawa 12:11 — Babu horon da yake da ________ a lokacin da ake yinsa, sai dai zafi. Amma daga baya waɗanda suka horu ta haka sukan sami kwanciyar rai wadda aikin adalci yake bayarwa.
taron
hamada
daɗi
Yaƙub 1:12 — Mai albarka ne mutumin da yake daurewa cikin gwaji, gama bayan ya yi nasara da gwajin, zai sami ________ rai wanda Allah ya yi alkawari ga waɗanda suke ƙaunarsa.
mulkin
rawanin
rawa
Romawa 5:3-5 — Ba haka kawai ba, amma muna kuma da farin ciki cikin shan wuyanmu, gama mun san cewa shan wuyan nan takan ________ jimiri;
gane
tsoron
haifi
Link copied
Has this study helped you? Share a short or your full testimony — your story helps someone else find this site.
Save your progress
Optional. You never need an account to use this site.
Keep your quiz scores and your certificate if you change phone or clear your browser.
Restore progress
Restoring replaces the progress on this device, and any certificate you print afterwards will carry the name on the record.
