🌐 Language
'Olelo Hawai'iAfaan Oromoobahasa IndonesiaBelarusianBrezhonegCebuanoChamorroChichewachiShonaChongthuCiyawoDanskDeutschEestiEnglishEspañolEsperantoeʋegbeFrançaisHausaHrvatskiIgboIlocanoItalianoKikuyuKiswahiliKiyombiKreyòl AyisyenLatinaLatviešulietuviųLingálaLugandaMagyarMahasuiMāoriNederlandsNorskPohnpeianPolskiPortuguêsQach’abelRomaniRomânăSanskritSetswanaShqipsrpski jezikSuomiSvenskaTagalogTiếng ViệtTonganTwiTürkçeUyghur tiliYorùbáÍslenskaČeštinaБългарскиРусскийУкраїнськаעבריתاردوالعربيةفارسیكوردی سۆرانیअहिराणी‎नेपालीभद्रवाही‎मराठीमानक हिन्दी‎हरियाणवी‎অসমীয়াবাংলাਪੰਜਾਬੀગુજરાતીଓଡ଼ିଆ‎தமிழ்తెలుగుಕನ್ನಡമലയാളംไทยဗမာἙλληνική中文日本語한국어+ All languages
See More Jesus

Me Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Aiki Tuƙuru? — Tushen · Nassosin KJV tare da Lambobin Strong — Jarrabawar Littafi Mai Tsarki

For each reference below, choose what that verse teaches. Your score appears at the end.

This is the graded quiz. Pass it to earn credit toward your Ministry Certificate of Endorsement.

2 Bitrus 1:5 — Saboda haka, ku yi iyakar ƙoƙari ku ƙara wa bangaskiyarku nagarta; ga nagarta kuwa, ku ƙara mata ________;
farko
dole
sani
Karin Magana 12:24 — Hannuwan masu aiki tuƙuru za su yi mulki, amma ragwanci kan ƙarasa a ________ bauta.
hadaya
iko
aikin
Karin Magana 15:19 — An tare hanyar rago da ________, amma hanyar mai aikata gaskiya buɗaɗɗiyar hanya ce.
gizagizai
ƙayayyuwa
gwauraye
Karin Magana 19:24 — ________ kan sa hannunsa a kwano ba ya ma iya ɗaga shi ya kai bakinsa!
ƙauna
Rago
shawara
Karin Magana 21:25 — Marmarin rago zai zama mutuwarsa, domin hannuwansa sun ƙi su yi ________.
irin
gonar
aiki
Karin Magana 24:30 — Na wuce cikin gonar ________, na wuce cikin gonar inabin mutumin da ba shi da azanci;
arziki
rago
girman
Mai Hadishi 10:18 — In mutum rago ne, sai tsaiko yă lotsa, in ________ ba masa yin kome, ɗaki yakan yi yoyo.
garkunan
hannuwansa
annoba
Karin Magana 19:15 — Ragwanci kan jawo zurfin barci, mutum mai sanyin jiki kuma yana tare da ________.
banza
yunwa
ƙanƙara
Karin Magana 6:6 — Ku tafi wurin kyashi, ku ragwaye; ku lura da ________ ku zama masu hikima!
idanunka
hanyoyinsa
leɓunansa
Karin Magana 12:27 — ________ ba ya gashin abin da ya kama daga farauta, amma mai aiki tuƙuru yakan ɗauki mallakarsa da muhimmanci.
arziki
shawara
Rago
Karin Magana 13:4 — ________ ya ƙosa ya sami wani abu ainun amma ba ya samun kome, amma sha’awar mai aiki tuƙuru yakan ƙoshi sosai.
Rago
shawara
girman
Karin Magana 21:5 — ________ mai aiki tuƙuru kan kai ga riba in kuwa ka cika gaggawa zai kai ga talauci.
Shirye-shiryen
ruwaye
hasumiyoyi
Karin Magana 11:27 — Duk mai ________ alheri kan sami alheri, amma mugu kan zo wa wanda yake nemansa.
jiran
nema
gina
Ibraniyawa 11:6 — In ba tare da bangaskiya ba kuwa, ba ya yiwuwa a ________ Allah, domin duk mai zuwa wurin Allah dole yă gaskata cewa yana nan, kuma shi ne yakan sāka wa waɗanda suke nemansa da gaske.
gai
gamshi
shaidu
Ayyukan Manzanni 18:24 — Ana cikin haka sai wani mutumin Yahuda mai suna ________, ɗan ƙasar Alekzandariya, ya zo Afisa. Shi masani ne, yana da cikakken sani na Nassosi.
Akayya
Korint
Afollos
2 Bitrus 3:14 — Saboda haka, abokaina ƙaunatattu, da yake kuna zuba ido ga wannan, sai ku yi matuƙar ƙoƙari don a same ku ba tabo, sai dai zaman ________ da shi.
ƙauna
Ruhu
salama
2 Bitrus 3:10 — Amma ranar Ubangiji za tă zo kamar ________. Sammai za su ɓace da ruri, abubuwan da suke cikinsu za su ƙone, ƙasa kuma da dukan abin da yake cikinta za su tonu.
jaki
Majalisa
ɓarawo
Ibraniyawa 6:11 — Muna so kowannenku yă nuna ƙwazon nan har zuwa ƙarshe, domin ku ________ da begenku.
bukata
tabbatar
gwada
Ibraniyawa 12:15 — Ku lura fa kada wani yă kāsa samun ________ Allah, kada kuma wani tushen ɗacin rai yă tsira har yă kawo rikici, yă kuma ƙazantar da mutane da yawa.
sani
jikin
alherin
2 Bitrus 1:10 — Saboda haka ’yan’uwana, ku ƙara aniya wajen ________ da kiranku da zaɓenku da aka yi. Gama in kuka yi waɗannan abubuwa, ba za ku taɓa fāɗuwa ba
ba’a
hukunta
tabbatar
2 Bitrus 1:3 — Ikonsa na Allahntaka ya ba mu kome da muke bukata don rayuwa da kuma ________ Allah ta wurin sanin wanda ya kira mu ta wurin ɗaukakarsa da nagartarsa.
rashin
tsoron
tsarki
1 Bitrus 2:9 — Amma ku zaɓaɓɓu ne, ƙungiyar ________ babban Sarki, al’umma mai tsarki, jama’a mallakar Allah, domin ku shaida yabon shi wanda ya kira ku daga cikin duhu zuwa haskensa mai banmamaki.
Nassi
ruhaniya
firistocin
Filibbiyawa 4:8 — A ƙarshe, ’yan’uwa, duk abin da yake na gaskiya, duk abin da yake na girmamawa, duk abin da yake daidai, duk abin da yake da tsarki, duk abin da yake ________, duk abin da yake na sha’awa, in ma wani abu mafifici ne, ko ya cancanci yabo, ku yi tunani a kan irin abubuwan nan.
kyakkyawa
tausayi
banmamaki
Filibbiyawa 4:6 — Kada ku damu game da kome sai dai a cikin abu duka, ku gabatar da roƙe-roƙenku ga Allah ta wurin addu’a da roƙo, tare da ________.
zaune
tsawata
godiya
Romawa 12:1 — Saboda haka, ina roƙonku, ’________, saboda yawan jinƙan Allah, ku miƙa jikunanku hadaya wadda take mai rai, mai tsarki abin karɓa kuma ga Allah, wannan ita ce hanyar hidimarku ta ruhaniya.
ƙauna
yan’uwa
hanya
2 Korintiyawa 10:3 — Ko da yake muna cikin duniya, ba ma ________ kamar yadda duniya take yi.
yaƙi
iko
ƙauna
Filibbiyawa 2:5 — A cikin dangantakarku da ________, ya kamata halayenku su zama kamar na Kiristi Yesu.
daidai
juna
ƙarfi
Ishaya 26:3 — Za ka kiyaye shi da cikakken ________ shi wanda ya kafa zuciyarsa gare ka, domin ya dogara a gare ka.
salama
tsoro
ya’ya
2 Timoti 1:7 — Gama Allah bai ba mu ruhun tsoro ba, sai dai ruhun iko, na ________ da kuma na kamunkai.
wahala
shaida
ƙauna

← Back to the study