Me Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Jinƙai? — Kashi na 2 · Nassosin KJV tare da Lambobin Strong — Jarrabawar Littafi Mai Tsarki
For each reference below, choose what that verse teaches. Your score appears at the end.
This is the graded quiz. Pass it to earn credit toward your Ministry Certificate of Endorsement.
Fitowa 34:6 — Sai Ubangiji ya wuce a gaban Musa, ya yi ________ ya ce, “Ni ne Ubangiji Allah mai tausayi, mai alheri, mai jinkirin fushi, cike da ƙauna da aminci
shela
Nashon
Uriya
Zabura 86:15 — Amma kai, ya Ubangiji, kai Allah mai ________ ne da kuma mai alheri, mai jinkirin fushi, mai yawan ƙauna da aminci.
jinƙai
tausayi
gafarta
Nehemiya 9:17 — Suka ƙi su saurare ka, suka kāsa tuna da mu’ujizan da ka aikata a cikinsu. Suka yi taurinkai, cikin tawayensu kuma suka naɗa ________ don su koma bautarsu. Amma kai Allah ne mai gafartawa, mai alheri da jinƙai, mai jinkirin fushi, mai yalwar ƙauna. Saboda haka ba ka yashe su ba
gamshi
ginshiƙin
shugaba
2 Korintiyawa 1:3 — Yabo ya tabbata ga Allah, da Uban Ubangijinmu Yesu Kiristi, Uba mai tausayi, da kuma Allah na dukan ________
biya
shaida
ta’aziyya
Makoki 3:22 — Domin ________ Ubangiji ba mu hallaka ba; gama jiyejiyanƙansa ba su ƙarewa.
ƙaunar
zaune
zunubi
Zabura 103:8 — Ubangiji mai ________ ne da kuma alheri, mai jinkirin fushi, cike da ƙauna.
jinƙai
tausayi
aminci
Mika 7:19 — Za ka sāke jin tausayinmu; za ka tattake ________ a ƙarƙashin sawunka ka kuma tura dukan kurakuranmu zuwa cikin zurfafan teku.
zunubanmu
ƙaunarka
mijinta
Maimaitawar Shari'a 4:31 — Gama Ubangiji Allahnku, Allah ne mai jinƙai; ba zai ________ ku ko yă hallaka, ko kuma yă manta da alkawarin da ya yi da kakanninku, wanda ya tabbatar da su da rantsuwa ba.
yashe
ɓoye
sayar
Mika 6:8 — Ya nuna maka, ya mutum, abin da yake mai kyau. Me Ubangiji yake bukata daga gare ka kuwa shi ne ka yi gaskiya ka so aikata jinƙai ka kuma yi tafiya da ________ a gaban Allah.
ƙaunarka
tawali’u
abokaina
Hosiya 6:6 — Gama jinƙai nake bukata, ba ________ ba, ku kuma san Allah a maimakon hadayun ƙonawa.
tsarki
hadaya
gaskiya
Zakariya 7:9 — “Ga abin da Ubangiji Maɗaukaki ya ce, ‘Ku yi shari’ar gaskiya; ku nuna ________ da tausayi ga juna.
jinƙai
aminci
daraja
Karin Magana 28:13 — Duk wanda ya ɓoye zunubansa ba ya taɓa cin nasara, amma duk wanda ya furta ya kuma ƙi su yakan sami ________.
jinƙai
tausayi
gafarta
Zabura 51:1 — Ka yi mini ________, ya Allah, bisa ga ƙaunarka marar ƙarewa; bisa ga tausayinka mai girma ka shafe laifofina.
aminci
jinƙai
banmamaki
Luka 18:13 — “Amma mai ________ harajin ya tsaya daga nesa. Bai ma iya ɗaga kansa sama ba, sai ya buga ƙirjinsa, yana cewa, ‘Allah, ka yi mini jinƙai, ni mai zunubi ne.’
sau
jaririn
karɓar
Ibraniyawa 4:16 — Saboda haka sai mu matso kusa da kursiyin alheri da ƙarfi zuciya, don mu sami ________ mu kuma sami alherin da zai taimake mu a lokacin bukata.
jinƙai
gafarta
aminci
Yowel 2:13 — Ku kyakkece zuciyarku ba rigunanku ba. Ku juyo ga Ubangiji Allahnku, gama shi mai alheri ne mai tausayi kuma mai jinkirin fushi da yawan ________, yakan kuma janye daga aika da bala’i.
ƙauna
hallaka
addu’a
Yunana 4:2 — Sai ya yi addu’a ga Ubangiji ya ce, “Ya Ubangiji, ba irin abin da na faɗa ke nan ba tun ina gida? Wannan ne ya sa na yi ƙoƙarin tserewa zuwa ________. Ai, na sani kai Allah ne mai alheri da tausayi, mai jinkirin fushi da cikakkiyar ƙauna, kai Allah ne mai dakatar da nufinka na yin hukunci.
Ninebe
Tarshish
Bet-Shemesh
Zabura 145:8 — Ubangiji mai alheri da kuma ________, mai jinkirin fushi cike kuma da ƙauna.
jinƙai
aminci
tausayi
Luka 1:72 — don yă nuna jinƙai ga kakanninmu, yă kuma tuna da ________ mai tsarki
alkawarinsa
harshe
kursiyin
Zabura 23:6 — Tabbatacce alheri da ________ za su bi dukan kwanakin raina, zan kuwa zauna a gidan Ubangiji har abada.
tuna
ƙauna
zunubi
Link copied
Has this study helped you? Share a short or your full testimony — your story helps someone else find this site.
Save your progress
Optional. You never need an account to use this site.
Keep your quiz scores and your certificate if you change phone or clear your browser.
Restore progress
Restoring replaces the progress on this device, and any certificate you print afterwards will carry the name on the record.
