Menene Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Nagarta da Mugunta? — Rayuwa Da Ita · Nassosin KJV tare da Lambobin Strong's — Gwajin Baibul
Gwajin Baibul
Menene Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Nagarta da Mugunta? — Rayuwa Da Ita · Nassosin KJV tare da Lambobin Strong's — Gwajin Baibul
Ga kowace ayar da take a ƙasa, zaɓi abin da ayar take koyarwa. Sakamakonka zai bayyana a ƙarshe.
Wannan ita ce jarabawar da za a yi maki. Ka ci ta domin samun ƙima zuwa Takardar Amincewar Hidimarka.
Farawa 1:4 — Allah ya ga hasken yana da kyau, sai ya raba tsakanin hasken da ________.
addu’a
wahala
duhu
Zabura 34:8 — Ku gwada ku gani cewa Ubangiji yana da kyau; mai ________ ne mutumin da yake neman mafaka a gare shi.
cika
mugaye
albarka
Zabura 119:68 — Kai nagari ne, kuma abin da kake yi yana da kyau; ka koya mini ________.
zukatansu
ƙa’idodinka
idanunka
Farawa 3:22 — Ubangiji Allah ya kuma ce, “To, fa, mutum ya zama kamar ɗaya daga cikinmu, ya san abin da yake mai kyau da abin da yake mugu. Kada a yarda yă miƙa ________ yă ɗiba daga itacen rai yă ci, yă kuma rayu har abada.”
hannunsa
mahaifiyarsa
tafiya
Maimaitawar Shari'a 30:19 — A wannan rana na kira bisa sama da ƙasa a matsayin ________ a kanku, cewa na sa a gabanku rai da mutuwa, albarku da la’anoni. Yanzu sai ku zaɓi rai, saboda ku da ’ya’yanku ku rayu
shaidu
fāɗinsa
budurwa
1 Sarakuna 3:9 — Saboda haka ka ba ________ zuciyar ganewa, don yă shugabanci mutanenka, yă kuma iya rarrabe tsakanin abin da yake daidai da abin da ba daidai ba. Gama wa zai iya shugabance wannan mutanenka masu girma haka?”
bakin
bawanka
addu’a
Ishaya 7:15 — In ya yi girma har ya isa yanke ________ don kansa, madara da zuma ne abincinsa.
banza
farko
shawara
Ibraniyawa 5:12 — Gaskiya, a yanzu ya kamata a ce kun zama malamai, sai ga shi kuna bukatar wani yă sāke koya muku abubuwa masu sauƙi game da abin da Allah ya faɗa. Kuna bukatar ________, ba abinci mai kauri ba!
madara
shaidu
magājin
Zabura 34:14 — Juyo daga ________ ku yi alheri; nemi salama ku kuma yi ƙoƙarin samunta.
girma
mugunta
tsarki
Amos 5:14 — Ku yi nagarta, ba ________ ba; don ku rayu sa’an nan Ubangiji Allah Maɗaukaki zai kasance da ku, kamar yadda kuka ce zai yi.
mugunta
alheri
fushinsa
Karin Magana 3:7 — Kada ka zama mai hikima a ganinka; ka ji ________ Ubangiji ka kuma guji mugunta.
girma
horo
tsoron
Karin Magana 8:13 — Jin tsoron Ubangiji shi ne ƙin mugunta; ina ƙin ________ kai da fariya, halin mugunta da kuma muguwar magana.
yunwa
girman
amfani
Ishaya 1:16 — Ku yi wanka ku kuma tsabtacce kanku. Ku kawar da mugayen ayyukanku daga gabana; Ku daina aikata ________.
alheri
girma
mugunta
Karin Magana 17:13 — In mutum ya ________ alheri da mugunta, mugunta ba za tă taɓa barin gidansa ba.
sāka
rawanin
ado
1 Tessalonikawa 5:21 — amma ku ________ kome, ku riƙe abin da yake mai kyau
tabbatar
tabbata
gwada
Galatiyawa 6:9 — Kada mu gaji da yin nagarta, gama a daidai lokaci za mu girbe amfani, in ba mu ________ da zuciya ba.
fid
jiki
yarda
Romawa 2:7 — Ga waɗanda ta wurin naciya suna yin nagarta suna neman ɗaukaka, girma da rashin mutuwa, su za a ba su rai ________.
madawwami
Nassi
haƙuri
Mattiyu 19:17 — Yesu ya amsa ya ce, “Don me kake tambayata game da abin da yake mai kyau? Akwai Mai kyau Ɗaya kaɗai. In kana so ka sami rai ________, ka kiyaye dokokin nan.”
yarinyar
wa’azin
madawwami
Romawa 7:19 — Gama abin da nake yi ba shi ne abu mai kyau da nake so in yi ba; ________, mugun da ba na so in yi, shi ne nake ci gaba da yi.
hali
tuntuɓe
a’a
Karin Magana 1:33 — amma duk wanda ya saurare ni, zai zauna lafiya yă kuma kasance da rai kwance, ba tare da ________ lahani ba.”
alheri
tsoron
farin
Romawa 6:13 — Kada ku miƙa gaɓoɓin jikinku ga zunubi a matsayin kayan aikin ________, sai dai ku miƙa kanku ga Allah, a matsayin waɗanda aka fitar da su daga mutuwa zuwa rai; ku kuma miƙa gaɓoɓin jikinku gare shi a matsayin kayan aikin adalci.
mugunta
bayyana
ƙauna
Mattiyu 6:13 — Kada ka bari a kai mu cikin ________, amma ka cece mu daga mugun nan. ’
azaba
gafarar
jarraba
Yohanna 17:15 — Ba addu’ata ba ce ka ɗauke su daga duniya ba, sai dai ka ________ su daga mugun nan.
rasa
kāre
aure
Mattiyu 13:19 — Duk sa’ad da wani ya ji ________ game da mulkin bai kuwa fahimce shi ba, mugun nan yakan zo yă ƙwace abin da aka shuka a zuciyarsa. Wannan shi ne irin da ya fāɗi a kan hanya.
zurfi
labulen
saƙo
Mattiyu 12:35 — Mutumin kirki yakan fito da abubuwa masu kyau daga ajiyar da aka a yi cikinsa, mugun mutum kuwa yakan fito da mugayen abubuwa daga cikin muguntar da aka yi ________ a cikinsa.
ajiya
fitila
zunubanku
Afisawa 6:16 — Ban da waɗannan kuma, ku ɗauki ________ bangaskiya, wadda za ku iya kashe dukan kibiyoyin wutar Mugun nan da ita.
takardar
garkuwar
gafarar
1 Yohanna 2:14 — Ina rubuta muku, ’ya’yana ƙaunatattu, domin kun san Uba. Ina rubuta muku, ubanni, domin kun san shi wanda yake tun farko. Ina rubuta muku, samari, domin kuna da ƙarfi, maganar Allah kuwa tana ________ a cikinku, kun kuma ci nasara a kan mugun nan.
farin
zaune
bauta
Ayyukan Manzanni 10:38 — yadda Allah ya shafe Yesu ________ da Ruhu Mai Tsarki da kuma iko, da kuma yadda ya zaga ko’ina yana aikata alheri yana kuma warkar da dukan waɗanda suke ƙarƙashin ikon Iblis, domin Allah yana tare da shi.
Tarshish
Yahudiya
Banazare
Luka 23:41 — Horonmu, daidai aka yi mana, sakamakon abin da muka yi ne. Amma wannan mutum, bai yi wani ________ ba.”
Wannan nazari ya taimaka maka? Raba shaidarka a taƙaice ko cikakke — labarinka zai taimaka wa wani ya samu wannan shafin.
Ajiye ci gabanka
Ba dole ba ne. Ba za ka taɓa buƙatar asusun ba don amfani da wannan shafin.
Ajiye sakamakon jarabawarku da takardar shaidarku ko da kun canza wayarku ko share bayanan burauzarku.
Dawo da ci gaba
Dawo da ci gaba zai maye gurbin ci gaban da ke kan wannan na'ura, kuma duk takardar shaidar da ka buga bayan haka za ta ɗauki sunan da ke cikin rikodin.