🌐 Language
'Olelo Hawai'iAfaan Oromoobahasa IndonesiaBelarusianBrezhonegCebuanoChamorroChichewachiShonaChongthuCiyawoDanskDeutschEestiEnglishEspañolEsperantoeʋegbeFrançaisHausaHrvatskiIgboIlocanoItalianoKikuyuKiswahiliKiyombiKreyòl AyisyenLatinaLatviešulietuviųLingálaLugandaMagyarMahasuiMāoriNederlandsNorskPohnpeianPolskiPortuguêsQach’abelRomaniRomânăSanskritSetswanaShqipsrpski jezikSuomiSvenskaTagalogTiếng ViệtTonganTwiTürkçeUyghur tiliYorùbáÍslenskaČeštinaБългарскиРусскийУкраїнськаעבריתاردوالعربيةفارسیكوردی سۆرانیअहिराणी‎नेपालीभद्रवाही‎मराठीमानक हिन्दी‎हरियाणवी‎অসমীয়াবাংলাਪੰਜਾਬੀગુજરાતીଓଡ଼ିଆ‎தமிழ்తెలుగుಕನ್ನಡമലയാളംไทยဗမာἙλληνική中文日本語한국어+ Dukan Harsuna
See More Jesus
Hausa

Me Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Haƙuri? — Rayuwa Da Ita · Nassosin KJV tare da Lambobin Strong — Gwajin Baibul

Gwajin Baibul

Me Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Haƙuri? — Rayuwa Da Ita · Nassosin KJV tare da Lambobin Strong — Gwajin Baibul

Ga kowace ayar da take a ƙasa, zaɓi abin da ayar take koyarwa. Sakamakonka zai bayyana a ƙarshe.

Wannan ita ce jarabawar da za a yi maki. Ka ci ta domin samun ƙima zuwa Takardar Amincewar Hidimarka.

Romawa 15:4 — Gama duk abin da aka rubuta a dā an rubuta ne domin yă koya mana, don ta wurin jimrewa da kuma ƙarfafawar Nassosi mu kasance da ________.
bege
jikin
zina
Romawa 15:5 — Bari Allah mai ba da haƙuri da kuma ________ yă ba ku ruhun haɗinkai da juna yayinda kuke bin Kiristi Yesu
ƙarfafawa
fansar
tsanani
Yaƙub 1:2 — Ku ɗauki wannan da farin ciki mai tsabta, ’yan’uwana, duk sa’ad da ________ na kowane iri suka zo muku
gwaje-gwaje
alkawaran
tuluna
Yaƙub 1:3 — domin kun san cewa gwajin ________ yakan haifi daurewa.
bangaskiyarku
madawwamin
tsaya
Yaƙub 1:4 — Dole daurewa ta kammala aikinta don ku zama balagaggu da kuma cikakku, ba ku kuma ________ kome ba.
rasa
laifi
tausayi
2 Bitrus 1:5-6 — Saboda haka, ku yi ________ ƙoƙari ku ƙara wa bangaskiyarku nagarta; ga nagarta kuwa, ku ƙara mata sani;
iyakar
kurkuku
doka
Ishaya 30:18 — Duk da haka Ubangiji yana marmari ya yi muku alheri; ya tashi don yă nuna muku ________. Gama Ubangiji Allah ne mai aikata gaskiya. Masu albarka ne dukanku waɗanda suke dogara gare shi!
aminci
jinƙai
tawaye
Ishaya 64:4 — Tun fil azal babu wanda ya taɓa ji, babu kunnen da ya ________, babu idon da ya ga wani Allah in ban da kai, wanda ya aikata waɗannan al’amura a madadin waɗanda suke sa zuciya a gare shi.
haɗa
gane
tuna
Zabura 40:1 — Na jira da ________ ga Ubangiji; ya juya wurina ya kuma ji kukata.
ƙishirwa
haƙuri
fitila
Makoki 3:25 — Ubangiji mai alheri ne ga waɗanda suke da bege a cikinsa, ga kuma wanda yake ________ shi;
gani
zaune
neman
Makoki 3:26 — yana da kyau ka jira ________ domin samun ceton Ubangiji.
rigar
shiru
sararin
Makoki 3:27 — Yana da kyau mutum yă sha wuya ________ yana yaro.
tun
adalci
wuta
Kolossiyawa 3:12 — Da yake Allah ya mai da ku zaɓaɓɓu, tsarkaka, ƙaunatattu, sai ku dinga jin tausayin juna, kuna yin alheri, kuna nuna ________ da sauƙinkai da jimrewa.
rayuwar
tawali’u
ƙarfafawa
Afisawa 4:1 — A matsayina na ɗan kurkuku saboda Ubangiji, ina roƙonku ku yi ________ da ta dace da kiran da aka yi muku.
fasikanci
ƙarfafa
rayuwar
Afisawa 4:2 — Kullum ku kasance masu ________ da kuma hankali; ku zama masu haƙuri, kuna jimrewa da juna cikin ƙauna.
sauƙinkai
rayuwar
tawali’u
Kolossiyawa 1:11 — Allah yă ƙarfafa ku da dukan iko bisa ga ________ ƙarfinsa domin ku kasance da jimrewa sosai da kuma haƙuri, cikin farin ciki
ɗaukakar
tausayi
daraja
1 Tessalonikawa 5:14 — Muna kuma gargaɗe ku, ’yan’uwa, ku gargaɗe waɗanda suke zaman ________, ku ƙarfafa masu raunanar zuciya, ku taimaki marasa ƙarfi, ku yi haƙuri da kowa.
ƙarshe
sama
banza
Zabura 37:7 — Ka natsu a gaban Ubangiji ka kuma jira da haƙuri gare shi; kada ka tsorata sa’ad da mutane ke ________ a hanyoyinsu, sa’ad da suke aikata mugayen shirye-shiryensu.
daɗin
nasara
yanƙwane
Karin Magana 16:32 — Gara ka zama mai ________ da ka zama jarumi, ya fi kyau ka iya mallakar kanka fiye da mallakar birane.
sata
banza
haƙuri
Mai Hadishi 7:8 — Ƙarshen abu ya fi farkonsa, haƙuri kuma ya fi ________ kai.
girman
kyauta
arziki
Yaƙub 5:7 — Saboda haka ’________, sai ku yi haƙuri har dawowar Ubangiji. Ku dubi yadda manomi yakan jira gona ta ba da amfaninta mai kyau, da kuma yadda yake haƙurin jiran ruwan sama na damina da na kaka.
yan’uwa
ɗaukaka
abokin
Yaƙub 5:8 — Haka ku ma, ku yi ________, ku tsaya da ƙarfi, gama dawowar Ubangiji ya yi kusa.
biyayya
haƙuri
wahalar
Ibraniyawa 12:1 — Saboda haka, da yake muna ________ da irin wannan taron shaidu mai girma, sai mu yar da duk abin da yake hana mu da kuma zunubin da yake saurin daure mu, mu kuma yi tseren da aka sa a gabanmu da nacewa.
kwana
tsoron
kewaye
Ibraniyawa 12:2 — Bari mu kafa idanunmu a kan Yesu, tushe da kuma kammalar bangaskiyarmu, wanda ya jure kunyar gicciye da aka yi masa, domin ya san cewa daga baya zai yi farin ciki ya yi haka. Yanzu kuma yana zaune a hannun dama na ________ Allah.
kursiyin
iyalin
ƙafafunsa
Ibraniyawa 12:3 — Ku lura da wannan wanda ya jure da irin hamayyan nan daga masu ________, don kada ku gaji, har ku fid da zuciya.
shan
kullum
zunubi
Ibraniyawa 10:36 — Kuna ________ ku jimre don sa’ad da kuka aikata nufin Allah, za ku karɓi abin da ya yi alkawari.
wanke
bayyana
bukata
2 Timoti 2:3 — Ka jure wa ________ wahala tare da mu kamar soja mai kyau na Kiristi Yesu.
hamada
karɓar
shan
2 Timoti 2:4 — Ba wanda yake aikin soja da zai sa kansa a sha’anin mutumin da ba ya aikin soja, domin yakan so yă ________ wanda ya ɗauke shi soja.
makiyayi
gamshi
wa’azin
2 Timoti 2:10 — Saboda haka nake jure kome saboda zaɓaɓɓu, domin su ma su sami ceton da yake cikin Kiristi Yesu, tare da ________ ɗaukaka.
madawwamiyar
wa’azin
lokaci

← Koma zuwa nazarin