🌐 Language
'Olelo Hawai'iAfaan Oromoobahasa IndonesiaBelarusianBrezhonegCebuanoChamorroChichewachiShonaChongthuCiyawoDanskDeutschEestiEnglishEspañolEsperantoeʋegbeFrançaisHausaHrvatskiIgboIlocanoItalianoKikuyuKiswahiliKiyombiKreyòl AyisyenLatinaLatviešulietuviųLingálaLugandaMagyarMahasuiMāoriNederlandsNorskPohnpeianPolskiPortuguêsQach’abelRomaniRomânăSanskritSetswanaShqipsrpski jezikSuomiSvenskaTagalogTiếng ViệtTonganTwiTürkçeUyghur tiliYorùbáÍslenskaČeštinaБългарскиРусскийУкраїнськаעבריתاردوالعربيةفارسیكوردی سۆرانیअहिराणी‎नेपालीभद्रवाही‎मराठीमानक हिन्दी‎हरियाणवी‎অসমীয়াবাংলাਪੰਜਾਬੀગુજરાતીଓଡ଼ିଆ‎தமிழ்తెలుగుಕನ್ನಡമലയാളംไทยဗမာἙλληνική中文日本語한국어+ Dukan Harsuna
See More Jesus
Hausa

Wanene Yesu? — Rayuwa da Ita — Gwajin Baibul

Gwajin Baibul

Wanene Yesu? — Rayuwa da Ita — Gwajin Baibul

Ga kowace ayar da take a ƙasa, zaɓi abin da ayar take koyarwa. Sakamakonka zai bayyana a ƙarshe.

Wannan ita ce jarabawar da za a yi maki. Ka ci ta domin samun ƙima zuwa Takardar Amincewar Hidimarka.

Mattiyu 16:17 — Yesu ya amsa ya ce, “Mai albarka ne kai Siman ɗan Yunana, gama ba mutum ne ya ________ maka wannan ba, sai dai Ubana da yake cikin sama.
gane
matattu
bayyana
Yohanna 6:44 — Ba mai iya zuwa wurina, sai dai in Uban da ya aiko ni ya jawo shi, ni kuwa zan tashe shi a rana ta ________.
juna
gani
ƙarshe
Romawa 10:17 — Saboda haka, bangaskiya takan zo ne ta wurin jin saƙo, akan ji saƙon kuma ta wurin ________ Kiristi.
maganar
hadaya
sama
1 Bitrus 2:2 — Kamar sababbin ________, ku yi marmarin madara zalla ta ruhaniya, domin ta wurinta za ku yi girma cikin cetonku
jarirai
misalai
macizai
Yohanna 17:3 — Rai ________ kuwa shi ne, su san ka, Allah makaɗaici mai gaskiya, da kuma Yesu Kiristi, wanda ka aiko.
madawwami
shaida
ƙarshe
Mattiyu 11:27 — “Dukan kome Ubana ya danƙa mini. Ba wanda ya san Ɗan sai dai Uban, ba kuma wanda ya san Uban, sai dai Ɗan da kuma waɗanda Ɗan ya so yă ________ musu shi.
bayyana
kwana
fara
Kolossiyawa 2:6 — To, da yake kun ________ Kiristi Yesu a matsayin Ubangiji, sai ku ci gaba da rayuwa a cikinsa
buɗe
karɓi
gaskata
Ayyukan Manzanni 4:13 — Da suka ga ƙarfin halin Bitrus da ________ suka kuma gane cewa su marasa ilimi ne, talakawa kuma, sai suka yi mamaki suka kuma lura cewa waɗannan mutane sun kasance tare da Yesu.
Ibrahim
Yohanna
Ishaku
Yohanna 10:27 — ________ sukan saurari muryata; na sansu, suna kuma bi na.
ɓarawo
Tumakina
majami’a
Yohanna 14:21 — Duk wanda yake da umarnaina yana kuma yin biyayya da su, shi ne wanda yake ƙaunata. Wanda yake ƙaunata kuwa Ubana zai ƙaunace shi, ni ma zan ƙaunace shi, in kuma ________ kaina gare shi.”
bayyana
gani
Kana
Kolossiyawa 3:16 — Ku bar maganar Kiristi ta ________ a cikinku a yalwace yayinda kuke koya, kuna kuma yi wa juna gargaɗi da dukan hikima, da kuma yayinda kuke waƙoƙin zabura, waƙoƙi da waƙoƙin ruhaniya tare da godiya a zukatanku ga Allah.
tashi
zauna
tsaya
Ayyukan Manzanni 5:41 — Manzannin suka bar Majalisar, suna farin ciki domin an ga sun ________ a kunyata su saboda Sunan nan.
cancanta
kyauta
almajirin
Romawa 12:1 — Saboda haka, ina roƙonku, ’yan’uwa, saboda yawan jinƙan Allah, ku miƙa jikunanku ________ wadda take mai rai, mai tsarki abin karɓa kuma ga Allah, wannan ita ce hanyar hidimarku ta ruhaniya.
hadaya
lokacin
maganar
Romawa 8:35 — Wane ne zai raba mu da ƙaunar Kiristi? Masifa ce ko wahala ko ________ ko yunwa ko tsiraici ko hatsari ko takobi?
tsanani
tuba
ƙarfafa
Ibraniyawa 9:27 — Kamar dai yadda aka ƙaddara wa mutum yă mutu sau ɗaya, bayan haka kuma sai ________
wahalar
shari’a
koyi
Ibraniyawa 13:8 — Yesu Kiristi ba ya sākewa, shi ne a jiya, shi ne a yau, shi ne kuma har ________.
abada
sami
san
Ru'uya ta Yohanna 1:8 — “Ni ne ________ da kuma Omega,” in ji Ubangiji Allah, “wanda yake a yanzu, wanda yake a dā, da kuma wanda zai zo, Maɗaukaki.”
Tiyatira
Alfa
Lawodiseya
1 Yohanna 3:2 — ________ ƙaunatattu, yanzu, mu ’ya’yan Allah ne, kuma abin da za mu zama nan gaba ba a riga an bayyana ba. Sai dai mun san cewa sa’ad da Kiristi ya bayyana, za mu zama kamar sa, domin za mu gan shi kamar yadda yake.
duhu
biyayya
Abokaina
1 Korintiyawa 13:12 — Yanzu kam muna ganin abubuwa kamar a ________ sai dai ba sosai ba, amma a ranan nan za mu gani fuska da fuska. Yanzu kam sanina ba cikakke ba ne, amma a ranan nan zan kasance da cikakken sani, kamar dai yadda Allah ya san ni a yanzu.
madubi
ɓarayi
hasara
Ayuba 19:25 — Na san wanda zai ________ ni yana nan da rai, kuma a ƙarshe zai tsaya a kan duniya.
zuriyarsa
fanshe
ruri
Yohanna 8:12 — Sa’ad da Yesu ya sāke magana da mutanen, sai ya ce, “Ni ne hasken ________. Duk wanda ya bi ni ba zai yi tafiya cikin duhu ba, sai dai yă sami hasken rayuwa.”
gaskiya
rana
duniya
Yohanna 14:2 — A cikin gidan Ubana akwai wurin zama da yawa; da a ce ba haka ba ne, da na gaya muku. Za ni can don in ________ muku wuri.
mutuwa
shirya
tsarkake

← Koma zuwa nazarin