Me Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Alheri da Mugunta? — Kashi na 2 · Nassosin KJV tare da Lambobin Strong — Jarrabawar Littafi Mai Tsarki
For each reference below, choose what that verse teaches. Your score appears at the end.
This is the graded quiz. Pass it to earn credit toward your Ministry Certificate of Endorsement.
Ibraniyawa 5:14 — Amma abinci mai kauri na balagaggu ne, waɗanda suka hori kansu don su ________ tsakanin nagarta da mugunta.
takardar
gafarar
bambanta
2 Korintiyawa 11:3 — Sai dai ina tsoro kada yă zama, kamar yadda maciji ya yaudari Hawwa’u da ________, ku ma a bauɗar da hankalinku daga sahihiyar biyayya amintacciya ga Kiristi.
Mai himma
nawaita
makircinsa
Romawa 6:23 — Gama sakamakon zunubi mutuwa ne, amma kyautar Allah rai ________ ne a cikin Kiristi Yesu Ubangijinmu.
zina
madawwami
sha’awace-sha’awacen
1 Yohanna 2:16 — Gama duk abin da yake na duniya, kamar ________ mutuntaka, sha’awar idanunsa, da kuma taƙama da abin da yake da shi, yake kuma yi, ba daga wurin Uba suke fitowa ba sai dai daga duniya.
sha’awace-sha’awacen
ruhohi
kurciyoyi
Farawa 3:22 — Ubangiji Allah ya kuma ce, “To, fa, mutum ya zama kamar ɗaya daga cikinmu, ya san abin da yake mai kyau da abin da yake mugu. Kada a yarda yă miƙa ________ yă ɗiba daga itacen rai yă ci, yă kuma rayu har abada.”
hannunsa
mahaifiyarsa
tafiya
Markus 7:21 — Gama daga ciki, daga zuciyar mutane, mugayen tunani suke fitowa, ________, sata, kisankai, zina
fasikanci
hukuncin
hukunci
Irmiya 17:9 — Zuciya ta fi kome ruɗu ta fi ________ warkewa. Wa zai iya gane ta?
tsarki
ƙarfin
laifi
Malaki 2:17 — Kun sa Ubangiji Maɗaukaki ya gaji da maganganunku. Sai kuka ce, “Yaya muka sa ya gaji?” Kun yi haka ta wurin cewa, “Duk waɗanda suke aikata ________, mutanen kirki ne a gaban Ubangiji, yana kuwa jin daɗinsu,” kuna kuma cewa, “Ina Allah mai adalci yake?”
girma
mugunta
farin
Ishaya 7:15 — In ya yi girma har ya isa yanke shawara don kansa, ________ da zuma ne abincinsa.
nasara
madara
zunubi
Zabura 97:10 — Bari masu ƙaunar Ubangiji su ƙi ________, gama yana tsaron rayukan amintattunsa yana kuma kuɓutar da su daga hannun mugaye.
alheri
mugunta
girma
Karin Magana 3:7 — Kada ka zama mai hikima a ganinka; ka ji ________ Ubangiji ka kuma guji mugunta.
girma
horo
tsoron
Zabura 37:27 — Ku juyo daga ________ ku yi alheri; sa’an nan za ku zauna a ƙasar har abada.
mugunta
girma
tsarki
1 Sarakuna 3:9 — Saboda haka ka ba ________ zuciyar ganewa, don yă shugabanci mutanenka, yă kuma iya rarrabe tsakanin abin da yake daidai da abin da ba daidai ba. Gama wa zai iya shugabance wannan mutanenka masu girma haka?”
mahaifinsa
bawanka
sunan
Ibraniyawa 5:13 — Duk wanda yake rayuwa a kan madara, shi kamar ________ ne har yanzu, kuma bai san ainihi mene ne ya dace ba.
labulen
jariri
horon
1 Tessalonikawa 5:21 — amma ku ________ kome, ku riƙe abin da yake mai kyau
tabbata
ba’a
gwada
1 Tessalonikawa 5:22 — ku ƙi kowace ________.
mugunta
wahala
ƙarfin
Romawa 16:19 — Kowa ya riga ya ji game da biyayyarku, don haka ina cike da farin ciki game da ku; amma ina so ku zama masu ________ game da abin da yake nagari, ku kuma zama marasa laifi ga abin da yake mugu.
ɗauke
hikima
hidima
Ayyukan Manzanni 10:38 — yadda Allah ya shafe Yesu ________ da Ruhu Mai Tsarki da kuma iko, da kuma yadda ya zaga ko’ina yana aikata alheri yana kuma warkar da dukan waɗanda suke ƙarƙashin ikon Iblis, domin Allah yana tare da shi.
Tarshish
Yahudiya
Banazare
1 Bitrus 3:11 — Dole yă juye daga ________, ya aikata nagarta; dole yă nemi salama yă kuma bi ta.
mugunta
biyayya
bayyana
Amos 5:14 — Ku yi nagarta, ba ________ ba; don ku rayu sa’an nan Ubangiji Allah Maɗaukaki zai kasance da ku, kamar yadda kuka ce zai yi.
mugunta
alheri
fushinsa
Zabura 34:14 — Juyo daga ________ ku yi alheri; nemi salama ku kuma yi ƙoƙarin samunta.
girma
mugunta
tsarki
Romawa 12:9 — Dole ________ tă zama ta gaskiya. Ku ƙi duk abin da yake mugu; ku manne wa abin da yake nagari.
ƙauna
iko
shaida
Romawa 5:19 — Gama kamar yadda ta wurin ________ biyayyar mutum guda, mutane masu yawa suka zama masu zunubi, haka kuma ta wurin biyayyar mutum guda, mutane da yawa za su zama masu adalci.
taƙama
rashin
gāba
1 Bitrus 2:24 — Shi kansa ya ɗauki ________ a jikinsa a kan itace, domin mu mutu ga zunubai mu kuma rayu ga adalci; ta wurin raunukansa ne kuka sami warkarwa.
baiwarka
yar’uwar
zunubanmu
Ru'uya ta Yohanna 2:7 — Duk mai kunnen ji, yă ji abin da Ruhu yake faɗa wa ikkilisiyoyi. Duk wanda ya ci nasara, zan ba shi ikon ci daga ________ rai, da yake cikin aljannar Allah.
gaskiya
itacen
dutse
Ru'uya ta Yohanna 22:2 — yana bin tsakiyar babban titi na birnin. A kowane gefen kogin akwai itacen rai mai ba da ’ya’ya goma sha biyu, yana ba da ’________ kowane wata. Ganyayen itacen kuwa saboda warkar da al’ummai ne.
ƙauna
ya’yansa
rashin
Link copied
Has this study helped you? Share a short or your full testimony — your story helps someone else find this site.
Save your progress
Optional. You never need an account to use this site.
Keep your quiz scores and your certificate if you change phone or clear your browser.
Restore progress
Restoring replaces the progress on this device, and any certificate you print afterwards will carry the name on the record.
