🌐 Language
'Olelo Hawai'iAfaan Oromoobahasa IndonesiaBelarusianBrezhonegCebuanoChamorroChichewachiShonaChongthuCiyawoDanskDeutschEestiEnglishEspañolEsperantoeʋegbeFrançaisHausaHrvatskiIgboIlocanoItalianoKikuyuKiswahiliKiyombiKreyòl AyisyenLatinaLatviešulietuviųLingálaLugandaMagyarMahasuiMāoriNederlandsNorskPohnpeianPolskiPortuguêsQach’abelRomaniRomânăSanskritSetswanaShqipsrpski jezikSuomiSvenskaTagalogTiếng ViệtTonganTwiTürkçeUyghur tiliYorùbáÍslenskaČeštinaБългарскиРусскийУкраїнськаעבריתاردوالعربيةفارسیكوردی سۆرانیअहिराणी‎नेपालीभद्रवाही‎मराठीमानक हिन्दी‎हरियाणवी‎অসমীয়াবাংলাਪੰਜਾਬੀગુજરાતીଓଡ଼ିଆ‎தமிழ்తెలుగుಕನ್ನಡമലയാളംไทยဗမာἙλληνική中文日本語한국어+ Dukan Harsuna
See More Jesus
Hausa

Me Littafi Mai-Tsarki Ya Ce Game da Ibada? — Tushen · Nassosin KJV tare da Lambobin Strong — Gwajin Baibul

Gwajin Baibul

Me Littafi Mai-Tsarki Ya Ce Game da Ibada? — Tushen · Nassosin KJV tare da Lambobin Strong — Gwajin Baibul

Ga kowace ayar da take a ƙasa, zaɓi abin da ayar take koyarwa. Sakamakonka zai bayyana a ƙarshe.

Wannan ita ce jarabawar da za a yi maki. Ka ci ta domin samun ƙima zuwa Takardar Amincewar Hidimarka.

2 Bitrus 1:3 — Ikonsa na Allahntaka ya ba mu kome da muke bukata don rayuwa da kuma ________ Allah ta wurin sanin wanda ya kira mu ta wurin ɗaukakarsa da nagartarsa.
rashin
tsoron
tsarki
2 Bitrus 1:5 — Saboda haka, ku yi ________ ƙoƙari ku ƙara wa bangaskiyarku nagarta; ga nagarta kuwa, ku ƙara mata sani;
shaida
mala’ikan
iyakar
2 Bitrus 1:6 — ga ________ kuma ku ƙara masa kamunkai; ga kamunkai kuma ku ƙara da daurewa; ga daurewa kuwa ku ƙara da tsoron Allah;
iya
sani
farko
2 Bitrus 1:7 — ga ________ Allah kuma ku ƙara da nuna alheri ga ’yan’uwa; ga nuna alheri ga ’yan’uwa kuma ku ƙara da ƙauna.
tsoron
rashin
tsarki
Romawa 4:20 — Duk da haka bai yi shakka ta wurin ________ bangaskiya game da alkawarin Allah ba, sai ma ya ƙara ƙarfafa ga bangaskiyarsa, ya kuma ɗaukaka Allah
taƙama
gāba
rashin
Yohanna 15:8 — Wannan ne yakan kawo ɗaukaka ga Ubana, ku ba da ’________ da yawa, kuna kuma nuna kanku ku almajiraina ne.
ƙarshe
farko
ya’ya
1 Korintiyawa 6:20 — saye ku fa aka yi da tsada, saboda haka, sai ku ________ Allah da jikinku.
alherin
girmama
banza
2 Bitrus 1:8 — Domin in kuna ƙaruwa a waɗannan halaye, za su kāre ku daga rashin tasiri da rayuwa na rashin ________ cikin saninku na Ubangijinmu Yesu Kiristi.
amfani
faɗa
godiya
2 Bitrus 1:9 — Amma in wani ba shi da su, ba shi da hangen nesa ke nan kuma makaho ne, ya kuma ________ cewa an tsarkake shi daga zunubansa na dā.
taɓa
hukunta
manta
2 Bitrus 1:10 — Saboda haka ’yan’uwana, ku ƙara aniya wajen ________ da kiranku da zaɓenku da aka yi. Gama in kuka yi waɗannan abubuwa, ba za ku taɓa fāɗuwa ba
ba’a
hukunta
tabbatar
2 Bitrus 1:11 — za ku sami kyakkyawar marabta cikin madawwamin mulkin Ubangijinmu da Mai ________ Yesu Kiristi.
Banazare
Mowabawa
Cetonmu
Romawa 8:29 — Gama waɗanda Allah ya rigyasani ya kuma ƙaddara su dace da ________ Ɗansa, don yă zama ɗan fari cikin ’yan’uwa masu yawa.
fasikanci
kamannin
wauta
1 Bitrus 2:9 — Amma ku zaɓaɓɓu ne, ƙungiyar firistocin babban Sarki, al’umma mai tsarki, jama’a mallakar Allah, domin ku shaida yabon shi wanda ya kira ku daga cikin ________ zuwa haskensa mai banmamaki.
ƙauna
duhu
rabo
Ibraniyawa 6:11-12 — Muna so kowannenku yă nuna ƙwazon nan har zuwa ƙarshe, domin ku ________ da begenku.
bukata
tabbatar
gwada
Mai Hadishi 4:12 — Ana iya ________ ƙarfin mutum ɗaya, mutum biyu za su iya kāre kansu. Igiya riɓi uku tana da wuya tsinkawa.
al’ul
daɗi
shan
Ibraniyawa 11:8 — Ta wurin bangaskiya ne Ibrahim, sa’ad da aka kira shi ya fita zuwa wata ƙasar da zai karɓi gādo daga baya, ya kuwa yi ________ ya tafi, ko da yake bai san inda za shi ba.
ɗaukaka
matattu
biyayya
Ru'uya ta Yohanna 19:9 — Sai mala’ikan ya ce mini, “Rubuta, ‘Masu albarka ne waɗanda aka gayyace su zuwa bikin auren Ɗan ________!’” Sai ya ƙara da cewa, “Waɗannan su ne kalmomin Allah da gaske.”
Ragon
azaba
bayyana

← Koma zuwa nazarin