🌐 Language
'Olelo Hawai'iAfaan Oromoobahasa IndonesiaBelarusianBrezhonegCebuanoChamorroChichewachiShonaChongthuCiyawoDanskDeutschEestiEnglishEspañolEsperantoeʋegbeFrançaisHausaHrvatskiIgboIlocanoItalianoKikuyuKiswahiliKiyombiKreyòl AyisyenLatinaLatviešulietuviųLingálaLugandaMagyarMahasuiMāoriNederlandsNorskPohnpeianPolskiPortuguêsQach’abelRomaniRomânăSanskritSetswanaShqipsrpski jezikSuomiSvenskaTagalogTiếng ViệtTonganTwiTürkçeUyghur tiliYorùbáÍslenskaČeštinaБългарскиРусскийУкраїнськаעבריתاردوالعربيةفارسیكوردی سۆرانیअहिराणी‎नेपालीभद्रवाही‎मराठीमानक हिन्दी‎हरियाणवी‎অসমীয়াবাংলাਪੰਜਾਬੀગુજરાતીଓଡ଼ିଆ‎தமிழ்తెలుగుಕನ್ನಡമലയാളംไทยဗမာἙλληνική中文日本語한국어+ Dukan Harsuna
See More Jesus
Hausa

Me Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Jinƙai? — Rayuwa Da Shi · Nassosin KJV Tare da Lambobin Strong — Gwajin Baibul

Gwajin Baibul

Me Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Jinƙai? — Rayuwa Da Shi · Nassosin KJV Tare da Lambobin Strong — Gwajin Baibul

Ga kowace ayar da take a ƙasa, zaɓi abin da ayar take koyarwa. Sakamakonka zai bayyana a ƙarshe.

Wannan ita ce jarabawar da za a yi maki. Ka ci ta domin samun ƙima zuwa Takardar Amincewar Hidimarka.

Mattiyu 9:27 — Da Yesu ya fita daga can, sai waɗansu makafi biyu suka bi shi, suna kira, suna cewa, “Ka yi mana ________, Ɗan Dawuda!”
aminci
jinƙai
gafarta
Mattiyu 15:22 — Wata mutuniyar ________ daga wajajen ta zo wurinsa, tana ihu tana cewa, “Ubangiji, Ɗan Dawuda, ka yi mini jinƙai! ’Yata tana shan wahala ƙwarai daga aljanin da yake cikinta.”
Kan’ana
Yeriko
Efraim
Fitowa 33:19 — Sai Ubangiji ya ce, “Zan wuce a gabanka, Ni Ubangiji zan yi ________ sunana a gabanka. Zan yi alheri ga duk wanda na so in yi masa alheri, zan nuna jinƙai ga duk wanda na so in yi masa jinƙai.
gafarta
fafare
shelar
Ishaya 30:18 — Duk da haka Ubangiji yana marmari ya yi muku alheri; ya tashi don yă nuna muku ________. Gama Ubangiji Allah ne mai aikata gaskiya. Masu albarka ne dukanku waɗanda suke dogara gare shi!
aminci
jinƙai
tausayi
Ƙidaya 6:24 — “‘ “Ubangiji yă ________ ku, yă kuma kiyaye ku;
mallaki
albarkace
mutuwa
Ishaya 49:15 — “Yana yiwuwa mahaifiya ta manta da ________ a ƙirjinta ta kuma kāsa nuna tausayi ga yaron da ta haifa? Mai yiwuwa ta manta, amma ba zan taɓa manta da ke ba!
mabuɗin
jariri
gwiwa
Irmiya 31:20 — Efraim ba ________ ɗana ba ne, ɗan da nake jin daɗinsa? Ko da yake sau da dama ina maganar gāba a kansa, duk da haka nakan tuna da shi. Saboda haka zuciyata tana marmarinsa; ina da jinƙai mai girma dominsa,” in ji Ubangiji.
ƙaunataccen
lauje
taimakona
1 Sarakuna 3:26 — Ainihin mamar ɗan da yake a raye ta cika da tausayi saboda ɗanta, sai ta ce wa sarki, “Ina roƙonka, ranka yă daɗe, kada ka kashe ________! Ka ba ta kawai!” Amma ɗayan matar ta ce, “Kada a ba kowa daga cikinmu ɗan da rai, a ci gaba a raba shi!”
yaron
farin
gaskiya
Luka 15:20 — Sai ya tashi ya kama ________ ya koma wurin mahaifinsa. “Amma tun yana nesa, mahaifinsa ya hange shi. Tausayi kuma ya kama shi, sai ya tashi ya ruga da gudu wurinsa, ya rungume shi, ya yi masa sumba.
ɗaukaka
bakin
hanya
1 Sarakuna 8:23 — ya ce, “Ya Ubangiji, Allah na Isra’ila, babu Allah kamar ka a sama can bisa, ko a ƙasa can ƙarƙashi, kai da kake kiyaye alkawarinka na ________ ga bayinka waɗanda suke cin gaba a hanyarka da dukan zuciyarsu.
tuna
ƙauna
alheri
Zabura 89:28 — Zan ci gaba da ƙaunarsa har ________, alkawarina da shi ba zai taɓa fasa ba.
san
kewaye
abada
Zabura 89:33 — amma ba zan ɗauke ƙaunata daga gare shi ba, ba kuwa zan taɓa ________ cika amincina ba.
rasa
warkar
rantse
Zabura 25:10 — Dukan ________ Ubangiji ƙaunatattu ne da kuma aminci ga waɗanda suke kiyaye abin da alkawari ya bukaci.
hanyoyin
tsarkaka
filayen
Zabura 103:13 — Kamar yadda mahaifi yake jin tausayin ’________, haka Ubangiji yake jin tausayin waɗanda suke tsoronsa;
masifa
ya’yansa
sararin
Kolossiyawa 3:12 — Da yake Allah ya mai da ku zaɓaɓɓu, tsarkaka, ƙaunatattu, sai ku dinga jin tausayin juna, kuna yin alheri, kuna nuna tawali’u da ________ da jimrewa.
ƙarfafawa
sauƙinkai
abokaina
Filibbiyawa 2:1 — In kuna da wata ________ daga tarayya da Kiristi, in da wata ta’aziyya daga ƙaunarsa, in da wani zumunci da Ruhu, in da juyayi da tausayi
cikakke
sauƙinkai
ƙarfafawa
Romawa 12:1 — Saboda haka, ina roƙonku, ’________, saboda yawan jinƙan Allah, ku miƙa jikunanku hadaya wadda take mai rai, mai tsarki abin karɓa kuma ga Allah, wannan ita ce hanyar hidimarku ta ruhaniya.
ɗaukaka
yan’uwa
addu’a
Romawa 6:13 — Kada ku miƙa gaɓoɓin jikinku ga zunubi a matsayin kayan aikin ________, sai dai ku miƙa kanku ga Allah, a matsayin waɗanda aka fitar da su daga mutuwa zuwa rai; ku kuma miƙa gaɓoɓin jikinku gare shi a matsayin kayan aikin adalci.
mugunta
tsarki
bayyana
1 Sama'ila 17:47 — Duk waɗanda suka taru a nan za su san cewa ba da māshi ko ________ ne Ubangiji yake ceto ba, gama yaƙin nan na Ubangiji ne, shi kuwa zai bashe ku duka a hannuwanmu.”
mugunta
takobi
zunubi
Nehemiya 4:14 — Bayan na dudduba abubuwa, sai na miƙe tsaye na ce wa manyan gari da ________ da kuma sauran jama’a, “Kada ku ji tsoronsu. Ku tuna da Ubangiji, wanda yake mai girma da banrazana, ku yi yaƙi don ’yan’uwanku, da ’ya’yanku maza da mata, da matanku da kuma gidajenku.”
gonakin
shugabanni
zunubi
Mattiyu 14:14 — Da Yesu ya sauka ya kuma ga taro mai yawa, sai ya ji tausayinsu ya kuma ________ da marasa lafiyarsu.
bashe
bukata
warkar
Markus 1:41 — Cike da tausayi, sai Yesu ya miƙa ________ ya taɓa mutumin ya ce, “Na yarda, ka tsabtacce!”
addu’a
hannunsa
abokan
Yaƙub 5:11 — Kamar yadda kuka sani, mukan ce da waɗanda suka jure, masu albarka ne. Kun ji daurewar ________, kuka kuma ga abin da Ubangiji ya yi a ƙarshe. Ubangiji yana cike da tausayi da jinƙai.
Ayuba
Bilatus
Ishaya
Mai Hadishi 4:9 — Biyu sun fi ɗaya, gama suna samun ________ mai kyau na aikinsu.
riba
Malami
zunubi
Galatiyawa 6:2 — Ku ɗauki nawayar ________, a haka kuwa za ku cika dokar Kiristi.
alheri
juna
shan
Yaƙub 5:16 — Saboda haka, ku ________ wa juna zunubanku, ku yi addu’a saboda juna, domin ku sami warkarwa. Addu’ar mai adalci tana da iko da kuma amfani.
ƙarfafa
bayyana
furta
1 Tessalonikawa 5:11 — Saboda haka ku ________ juna ku kuma gina juna, kamar dai yadda kuke yi.
kullum
ƙarfafa
biyayya
Zabura 100:5 — Gama Ubangiji yana da kyau kuma ƙaunarsa ________ ce har abada; amincinsa na cin gaba a dukan zamanai.
wahala
dogara
madawwamiya
Zabura 89:1 — Zan rera game da ƙauna mai girma ta Ubangiji har abada; da bakina zan sanar da ________ a dukan zamanai.
ƙaunarka
fushinsa
amincinka

← Koma zuwa nazarin