Wanene Yesu? — Kashi na 2 · Nassosin KJV tare da Lambobin Strong — Gwajin Baibul
Gwajin Baibul
Wanene Yesu? — Kashi na 2 · Nassosin KJV tare da Lambobin Strong — Gwajin Baibul
Ga kowace ayar da take a ƙasa, zaɓi abin da ayar take koyarwa. Sakamakonka zai bayyana a ƙarshe.
Wannan ita ce jarabawar da za a yi maki. Ka ci ta domin samun ƙima zuwa Takardar Amincewar Hidimarka.
Zakariya 6:12 — Ka ce masa ga abin da Ubangiji Maɗaukaki ya ce, ‘Ga mutumin da sunansa ne ________, zai kuma ratse daga inda yake yă gina haikalin Ubangiji.
Reshe
girman
tsawata
Farawa 14:18 — Sai Melkizedek sarkin ________ ya kawo burodi da ruwan inabi. Shi firist ne na Allah Mafi Ɗaukaka
Yamin
Tola
Salem
Zabura 110:4 — Ubangiji ya rantse ba zai kuma canja zuciyarsa ba, “Kai firist ne har abada, bisa ga tsarin ________.”
Melkizedek
Zalmunna
Kedar
Ibraniyawa 7:1 — Wannan Melkizedek sarkin ________ ne da kuma firist na Allah Mafi Ɗaukaka. Shi ne ya sadu da Ibrahim ya albarkace shi sa’ad da Ibrahim ya dawowa daga cin nasara a bisa sarakuna
Italiya
Salem
Kefas
Ibraniyawa 7:4 — Ku dubi irin girman da ________ mana. Ko kakanmu Ibrahim ma ya ba shi kashi ɗaya bisa goma na ganima!
Salem
Melkizedek
Timoti
Ibraniyawa 7:26 — Irin wannan babban firist ne muke bukata, shi mai tsarki ne, marar aibi, mai tsabta, ba kamar mu masu zunubi ba sam. An ________ shi fiye da kome a sama.
hannun
ɗaukaka
ƙarfi
Mattiyu 26:26 — Yayinda suke cikin cin abinci, Yesu ya ɗauki burodi, ya yi ________ ya kuma kakkarya, ya ba wa almajiransa yana cewa, “Ku karɓa ku ci; wannan jikina ne.”
godiya
shan
kullum
Farawa 49:10 — Kursiyi ba zai tashi daga Yahuda ba, ba kuwa ________ mulki daga tsakani ƙafafunsa ba, sai ya zo ga wanda yake mai shi. Biyayyar al’umma kuwa tasa ce.
kurciya
sandan
arewa
2 Sama'ila 7:12 — Sa’ad da kwanakinka suka ƙare, za ka huta tare da kakanninka, zan tā da ________, na cikinka, zan kuma sa mulkinsa ya kahu.
ɗaukaka
tuna
zuriyarka
Zabura 132:11 — Ubangiji ya rantse wa Dawuda tabbataccen rantsuwa cewa ba zai janye ba cewa, “Ɗaya daga cikin ________ zan sa a kan kursiyinka
gadon
fanshe
zuriyarka
Irmiya 23:5 — “Kwanaki suna zuwa,” in ji Ubangiji, “sa’ad da zan tā da wa Dawuda ________ adalci, Sarki wanda zai yi mulki da hikima ya kuma yi abin da yake gaskiya da kuma daidai a ƙasar.
Reshen
saiwa
toka
Mattiyu 1:1 — ________ da aka rubuta game da asalin Yesu Kiristi ɗan Dawuda, ɗan Ibrahim.
taurari
Tarihin
Nassi
2 Timoti 2:8 — Ka tuna da Yesu Kiristi, wanda aka tā da shi daga ________, zuriyar Dawuda, wanda shi ne bisharata
tsarki
matattu
ƙarfi
Ru'uya ta Yohanna 22:16 — “Ni, Yesu, na aiko mala’ikana ya ba ka wannan shaida saboda ikkilisiyoyi. Ni ne Tushe da kuma Zuriyar Dawuda, da kuma Tauraron Asubahi mai ________.”
alherin
kaɗai
haske
Mattiyu 3:16 — Nan da nan da aka yi wa Yesu baftisma, sai ya fito daga ruwa. A wannan lokaci sama ya buɗe, sai ya ga Ruhun Allah yana saukowa kamar ________ ya kuwa sauka a kansa.
kurciya
magājin
tauraron
Yohanna 1:32 — Sai ________ ya ba da wannan shaida, “Na ga Ruhu ya sauko kamar kurciya daga sama ya zauna a kansa.
Yohanna
Ibrahim
Ishaya
Mattiyu 28:18 — Sai Yesu ya zo wurinsu ya ce, “An ba ni dukan ________ a sama da kuma ƙasa.
ya’ya
iko
farko
Yohanna 14:16 — Zan kuwa roƙi Uba, zai kuwa ba ku wani Mai ________ da zai kasance tare da ku har abada
Taimakon
soja
aure
Yohanna 14:26 — Amma Mai Taimako, Ruhu Mai Tsarki, wanda Uba zai aiko cikin sunana, zai koya muku kome, zai kuma ________ muku duk abin da na faɗa muku.
adalci
tuna
ƙauna
Afisawa 4:4 — Dukanku jiki ɗaya ne, kuna kuma da Ruhu guda. An ba ku ________ guda sa’ad da aka kira ku.
alherin
bege
jikin
Ibraniyawa 8:1 — Abin da muke magana a nan shi ne, muna da irin wannan babban firist, wanda ya zauna a hannun dama na ________ Maɗaukaki a sama
iyalin
koyarwa
kursiyin
Ibraniyawa 7:14 — Kowa ya san cewa Ubangijinmu ya fito ne daga zuriyar ________ ne, kuma Musa bai taɓa ce firistoci za su fito daga wannan kabila ba.
Yahuda
Nuhu
Galili
Ibraniyawa 4:14 — Saboda haka, da yake muna da babban firist mai girma wanda ya ratsa sama, Yesu Ɗan Allah, bari mu riƙe bangaskiyan nan wadda muke ________ da ƙarfi.
Wannan nazari ya taimaka maka? Raba shaidarka a taƙaice ko cikakke — labarinka zai taimaka wa wani ya samu wannan shafin.
Ajiye ci gabanka
Ba dole ba ne. Ba za ka taɓa buƙatar asusun ba don amfani da wannan shafin.
Ajiye sakamakon jarabawarku da takardar shaidarku ko da kun canza wayarku ko share bayanan burauzarku.
Dawo da ci gaba
Dawo da ci gaba zai maye gurbin ci gaban da ke kan wannan na'ura, kuma duk takardar shaidar da ka buga bayan haka za ta ɗauki sunan da ke cikin rikodin.